Dr Jamilu isyaku gwamna supporting by Alyasau daraxawa

Dr Jamilu isyaku gwamna supporting by Alyasau daraxawa Hausa language

06/12/2022

SARDAUNAN GOMBE

20/06/2022
09/06/2022

Lokaci Alkali πŸ‘€

Masu bada Takara sun ba da takara ga Wanda Suke so
Saura mai bada mulki ALLAH Ya bada ga wanda yaso!
Allah ka ceto mu daga irin Wannan Son Zuciya da nuna Isa 😎

17/11/2021

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un!

With deep sense of shock and sorrow, but with total submission to the will of Almighty Allah, I recieved the death of elder statesman in Gombe, Alhaji Sani Labaran who answered the call of our Lord yesterday.

My heartfelt condolences to the members of his immediate family and the entire people of Gombe state and Nigeria in general.

This is indeed a great loss. He was an embodiment of integrity, honesty, hardworking and selflessness.

He will surely be missed. May the Almighty Allah grant him Jannatul Firdaus.

May the Almighty Allah give us all the fortitude to bear this monumental loss

Barka da Jumma'aDr. Jamilu Isiaku Gwamna  ( Sardaunan Gombe )  Allah ya albarkaci rayuwar ka , Allah ya yi ri'ko da hann...
16/09/2021

Barka da Jumma'a

Dr. Jamilu Isiaku Gwamna ( Sardaunan Gombe )

Allah ya albarkaci rayuwar ka , Allah ya yi ri'ko da hannayen ka, Allah ya kareka gabar da yamma kudu da Arewa.

Allah yamaka GWAMNA a Jihar Gombe 2023



BARKA DA JUMMA'A.

π—”π—Ÿπ—›π—”π— π——π—¨π—Ÿπ—Ÿπ—œπ—›π—” !!!Ina mi'ka Godiya ta musamman ga Allah subhanallahi wata'alah bisa ga ni'imarsa da akoda yaushe take kewa...
14/08/2021

π—”π—Ÿπ—›π—”π— π——π—¨π—Ÿπ—Ÿπ—œπ—›π—” !!!

Ina mi'ka Godiya ta musamman ga Allah subhanallahi wata'alah bisa ga ni'imarsa da akoda yaushe take kewaye damu. Muke amfana daga gareta. Don jin dad'i da walwala .

Ina mi'ka Godiya ta musamman ga Dr. Zaynab Jamil Isiaku Gwamna ( Uwar Marayun Jihar Gombe) data maida Sardaunan Gombe Social Media Team tamkar 'ya'yan da ta tsuguna ta haifa.

Ina mi'ka Godiya ta musamman ga wakilan Sardaunan Gombe musamman Honourable Babayo Idaya , Alhaji Auwalu Alhassan , Alhaji Ibrahim Adamu ( Uban Dawakin Gombe) da sauransu. Don irin gudumawa da kariya tare da shawarwari da suke bamu akoda Yaushe don ganin wannan kungiya ta tasaya akan kafafunta tazama MAHDI KA TURE. Ta kere takwarorinta alhamdulillah ana samun Nasara akan hakan.

Ina mi'ka Godiya ta musamman ga Alhaji Jamil Wakili ( WAKILIN SARDAUNAN GOMBE) wanda shine ya tura Kawu Gombe interview A Babban kamfanin rarraba wutan lantarki wanda yake kula da jahohin Kano , Katsina , Jigawa . Wanda ake kira da Kedco Plc.

Wanda yau muke cike da murna da farin cikin fitowan appointment letter n K**a aikinsa. Wanda A yanzu haka posting letter kawai yake jira don k**a aiki .

Duk wannan abu yafaru ne acikin wasu yan kwanakin da basu wuce irgeba. Wannan ya nuna irin kulawan da wannan kungiya take samu daga wanda take aikin ta don shi. Wato Dr. Jamil Isiyaku Gwamna ( Sardaunan Gombe ) . Ya wuce sani dan Adam kuma ya wuce lissafin duk wani mai lissafi.

Shiyasa a kullum bamu da zancen daya wuce na shi dana wakilin sa. Bamu da bakin yi muku Godiya sai dai addu'oe dafatan Alheri tare nasara, sa'a da Rabo.



Amin ya-hayyu ya-qayyum ya-zuljalali wal-ikiram.

KUDAINA CECE KUCE YANZU KAM LOKACIN SARDAUNAN GOMBE NE...Yanzu kam insha Allahu mun kusa riskar lokacin da muka jima mun...
04/08/2021

KUDAINA CECE KUCE YANZU KAM LOKACIN SARDAUNAN GOMBE NE...

Yanzu kam insha Allahu mun kusa riskar lokacin da muka jima muna jiran zuwanta, lokacin da za'ace al'ummar Gombe sun fita daga cikin kangin wahala da bauta

Mai girma mai daraja lamba daya DrJamilu Isyaku Gwamna (Sardaunan Gombe) yashirya tsaf domin yazama sanadin fitan al'ummar jahar Gombe daga cikin kangin wahala da tsadar rayuwa insha Allah

Kafun wannan lokaci idan zamu tuna baya: Sardaunan Gombe yazama sanadin fitan samada mutun 2000 akangin wahala, kuma har yau har gobe yanayi bai fasaba domin mai hali baya fasa halinsa

Al'ummar jahar Gombe kada muyaudari kan mu muzo mutaru muhada kai mukawo Dr. Jamilu Isyaku Gwamna (Sardaunan Gombe) domin yacire mana kitse awuta...fatan Allah yasa mudace amin.

HAPPY BIRTHDAY TO YOU HAJIYA ZAYNAB JAMILU ISYAKU GWAMNA ALLAH YA KARO SHEKARU MASU ALBARKA
29/03/2021

HAPPY BIRTHDAY TO YOU
HAJIYA ZAYNAB JAMILU ISYAKU GWAMNA

ALLAH YA KARO SHEKARU MASU ALBARKA

07/01/2021

✊SARDAUNAN GOMBE ✊

FATAN ALKAIRI ALLAH YASA ALBARKA CIKIN RAYUWARKA

Address

Gombe

Telephone

+2349061242048

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Jamilu isyaku gwamna supporting by Alyasau daraxawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share