29/05/2023
Zayyad Muhammad Sani Yana GAYYATA zuwa taron Addu'a tare da Sauqan Al'Qurani Maigirma da nufin Samun Nasarori ga His Excellency Alh.Muhammadu Inuwa Yahaya (Dan Majen Gombe) a wa'adin milkinsa na biyu. Jalo Waziri Street Shamaki Ward kusada Gidan Dankwairon Gombe.