17/05/2025
ILLOLIN ZINA
Zina na jawo talauci.
Zina na kawo duhun fuska.
Zina na hana kwanciyar kabari.
Zina yana sa mutum ya mutu babu imani.
Zina na haifar da rayuwa ta kaituwa da wahala.
Zina yana hana rayuwa ta amfani ko albarka.
Zina yana jawo fushin Allah.
Zina na haddasa lalacewar zuriyar mutum.
Zina yana sa mala'iku su tsine wa mai aikatawa.
Zina na kai mutum wuta, matuƙar bai tuba ba.
Allah Ya Kare Mu Daga Cikin Wannan Mummunar Hali.