GOGEL 2023 for Warawa L.G. State Assembly

GOGEL 2023 for Warawa L.G. State Assembly Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GOGEL 2023 for Warawa L.G. State Assembly, Political organisation, Gogel.

A wajen Allah muke nema.
14/02/2023

A wajen Allah muke nema.

NASARUN MINALLAH!!!Dattako semai halin girma✊
25/08/2022

NASARUN MINALLAH!!!

Dattako semai halin girma✊

Da yardar Allah nasara na tare damu
12/06/2022

Da yardar Allah nasara na tare damu

Alhamdu lillah! Alhamdu lillah!! Alhamdu lillah!!!Muna mika godiyarmu ga Allah madaukakin sarki bisa nasarar da jagoran ...
26/05/2022

Alhamdu lillah! Alhamdu lillah!! Alhamdu lillah!!!

Muna mika godiyarmu ga Allah madaukakin sarki bisa nasarar da jagoran siyasar karamar hukumar Warawa Hon. Alh. Ibrahim Yusha'u Gogel yayi na lashe zaben fidda gwani a matsayin dan takarar majilisar dokoki ta jihar Kano, a karkashin tutar jam'iyyar PDP.
Muna rokon Allah S.W.T. ya bashi nasara a babban zabe me zuwa domin kakkabe 'yan handuma da baba kere.

SIGNED:
Directorate Media & Publicity

11/04/2022

Alh. Ibrahim Yusha'u Gogel yana yiwa daukacin al'ummar Karamar Hukumar Warawa dama Jihar Kano baki daya fatan alheri, da fatan kowa zesha ruwa lafiya.
Allah ya karbi ibadunmu, ya kuma yi mana maganin dukkannin abunda ya damemu.

SIGNED:
GOGEL 2023 (Media & Publicity Directorate)

Address

Gogel

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GOGEL 2023 for Warawa L.G. State Assembly posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share