Abdulmalik Rabiu

Abdulmalik Rabiu life is dynamic

15/06/2026
11/06/2026

Live Weekly Tafseer

Hotuna Daga Wajen Tafseer Al-Qurani Mai Girma Wanda Al-Hafiz Dr.Usman Adam Muhammad Gashua Shugaba Majalisar Malamai Na Karamar Hukumar Bade

Yake Gabatar Mana Duk Ranar Alhamis Tsakanin Sallah Magarib Da Isha A Masallacin Katuzu A Cikin Garin Gashua Jahar Yobe Nigeria

A Karkashin Sannaniyar Kungiyar Wa'azin Musulunci Ta Jama'atu Izalatul Bidi'ah Wa'ikamatus Sunnah Assasawat Sheikh Ismail Idriss Bin Zakariya

Muna Adddu'a Allah Ya Gafarta Masa,Malam Da Zai Gabatar Mana Da Karatu Allah Ya Bada Gaggarumar Nasara,Mu Kuma Allah Ya Bamu Ikon Anfani Da Abinda Muke Sauraron

Zaharaddeen Hamisu Jamaare
Abdulmalik Rabiu
Abdulmalik Rabiu
Serbia Boy
Hafiz Usman Adam Muhammad Gashua
Muhammed Gambo Musa
Salisu Adamu
Umar Hassan
fans

07/06/2026

Goron Sallah Na Mata Day [2]

Dr.Usman Adam Muhammad Gashua Shugaba Majalisar Malamai Na Karamar Hukumar Bade

Jibwis National Headquarters Jos,Founded By Sheikh Ismail Idriss Bin Zakariya Jos

Muna Adddu'a Allah Ya Bada Gaggarumar Nasara Malam,Ya Bamu Ikon Anfani Da Abinda Muke Sauraron

06/06/2026

Goron Sallah Na Mata Day [1]

Dr.Usman Adam Muhammad Gashua Shugaba Majalisar Malamai Na Karamar Hukumar Bade

Jibwis National Headquarters Jos,Founded By Sheikh Ismail Idriss Bin Zakariya Jos

Muna Adddu'a Allah Ya Bada Gaggarumar Nasara Malam,Ya Bamu Ikon Anfani Da Abinda Muke Sauraron

fans
Zaharaddeen Hamisu Jamaare
Abdulmalik Rabiu
Serbia Boy
Umar Hassan
Abdulmalik Rabiu

Address

Gashua

Telephone

+48160010896

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulmalik Rabiu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Abdulmalik Rabiu:

Share