Kishin kasa zallah baruwanmu da PARTY

Kishin kasa zallah baruwanmu da PARTY Founder anti corruptionnetwork, Democratic evangelist and privet investigator peace

Updated emergency contacts of all Police Commands.
23/02/2023

Updated emergency contacts of all Police Commands.

Do you know the delimitation data for   election?✓ 18 Political Parties✓ 93,469,008 Registered Voters✓ 1,491 Electoral C...
22/02/2023

Do you know the delimitation data for election?
✓ 18 Political Parties
✓ 93,469,008 Registered Voters
✓ 1,491 Electoral Constituencies
✓ 774 Local Government Area
✓ 8,809 Registration Areas/Wards
✓ 176,846 Polling Units
✓ 15,331 Contestants

Wasu daga cikin bankunan NIGERIA sun fara bada kwandaloli 🎤
14/02/2023

Wasu daga cikin bankunan NIGERIA sun fara bada kwandaloli 🎤

Jimeta Flyover in Adamawa State ❤📷- Triacta
02/02/2023

Jimeta Flyover in Adamawa State ❤

📷- Triacta

Kogi state, NIGERIA 🇳🇬
24/01/2023

Kogi state, NIGERIA 🇳🇬

Ondo state, Nigeria 🇳🇬
20/01/2023

Ondo state, Nigeria 🇳🇬

10/12/2022

Ranar 'yancin dan Adam ta Duniya...wanne hakkin aka taba tauye maka/ki?

- Gwamnatin tarayyaMun yi iya bakin kokarinmu wajen kawo karshen yajin aikin ASUU.
06/09/2022

- Gwamnatin tarayya

Mun yi iya bakin kokarinmu wajen kawo karshen yajin aikin ASUU.

09/08/2022

Ran Talaka ne kadai bai yi tsada ba yanzu a Nijeriya. 😔

An saki Jolly Nyame da Joshua Dariye daga gidan yarin Kuje.
09/08/2022

An saki Jolly Nyame da Joshua Dariye daga gidan yarin Kuje.

03/08/2022

Cigiya Cigiya Cigiya

Assalamu alaikum

Muna cigiyar yar uwa Khadija Sanusi Danbunburutu Funtua, tabar gida kusan kimanin kwanaki takwas da s**a wuce.
Khadija dai kurmace bata magana, duk wannan Allah yasa ya ganta ko kuma yaji labarin inda take ataimaka a tuntubi wadannan bayin Allah ko wata hukuma mafi kusa.

👇

08106398203
08060671013

Sanarwa Daga : Abdulladifu Salisu Dan Aya Funtua

Address

Gangaren Gangariya Funtua
Funtua

Telephone

+2348066079749

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kishin kasa zallah baruwanmu da PARTY posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kishin kasa zallah baruwanmu da PARTY:

Share