29/03/2026
yan arewa wasu sunagani ba wani Dan arewa Mai iyalura da halinda arewa ta kechiki yafito yayi korafi sai dai kawaii saboda ABU biyu ko Dan kudi da akabashi ko neman followers sabohaka sai kaga wani yanasan yinkorafi Amma sai yayishiru saboda gudun zargi toh arewa muchire wannan tunani azukatanmu mfiskanci wannan azzalumar gwamnati ta ÀPC Allah sa mugane