PDP power

PDP power I am piece ambassador for youth

14/08/2022

Follow this Link ttps://www.facebook.c om/profile.php?id=100078984811925owers

Sai Tahanyar Za6en Shugaba Mai Nagarta ne kadai Zamu Ceto Jihar Zamfara Daga Halin Kaka Nikayi,Wadannan Matsalolin duk R...
01/08/2022

Sai Tahanyar Za6en Shugaba Mai Nagarta ne kadai Zamu Ceto Jihar Zamfara Daga Halin Kaka Nikayi,

Wadannan Matsalolin duk Rashin Shugabanci Mai Nagarta ne ya Haifarmana Da su Ajihar Zamfara,

Wannan Shiyasa Za6en Shugaba Mai Nagarta yake da Tsanananin Muhinmanci garemu Zamfarawa, awannaan Za6e da ke Tahe Na 2023,

Jihar Zamfara na da Masana'antu fiye da Talatin ( 30) wadan da S**a Hada da, Zamfara textiles, Gusau Oil miles, premier Flour mils, Integrated menirals, processing company, Gusau leather and Taining Company, Amani paper Industry, Zamfara fertilizer, Blending plant, da Masana'antu Gyaran Audiga Da Dama, Wanda Rashin Shugabanci Mai Nagarta da Kayawawaan Qudurorin ciyar da Jihar Gaba Yasa Jihar ta Koma Bayan Sauran Jihohi A Najeriya,

Zamfara Muna da Ma'adanai, da S**a Hada da, Zinari, mining, solid, menirals, gold, kaolin, tantalite, Columbite gypsum, pyrite, granite quartz, mica, Corundum da Dai Sauran su,

Muna da Tarin Arzikin Kasa Ajihar Zamfara, da har yau Talakawan Jihar Zamfara, ba su san Anhwanin shi gare su Ba, kasancewar har yanzu Zamfara batayi Dacen Shugaban ci ba, wannan Shine Lokacin da Ya dace mu Zage damtse Domin Za6en Shuwagabanni da zasu iya Kawo Cigaba Acikin Jihar Zamfara, sannan Su ba mu Damar cin muriyar Arzikin da Allah ya Albarkaci wannan Jiha Dashi,

PDP itace Mahita InshaAllah, Kuma Dan Takarar da Muka Tsayar Yanada Zimmar Kawo Cigaba Acikin wannan Jiha,

shine Matsayar mu InshaAllah

30/07/2022

Ina mika sakon taya murna ga al'ummar Musulmin Najeriya dana duniya baki Daya bisa shiga watan Al-Muharram, na sabuwar shekarar 1444 bayan Hijrar Manzon Allah Annabi Muhammad (SAW) Daga Makka zuwa Madina.

Hakika Hijrar Manzon Allah na dauke da darrusa masu yawa na Hakuri da juriya da sadaukar da Kai domin Gina al'umma.

Sabuwar shekarar musulunci wata Aya ce Daga Allah madaukakin sarki dake nuni da cewa banbancin dake tsakanin mu wata dama ce ta hadin Kai, saboda haka Ina kira ga Musulmi da sauran mabiya addinai su yi kokarin bunkasa hadin Kai da girmanawa ga juna.

Hakika wannan Wani Lokaci ne Mai muhimmancin gaske da ya Kamata mu rubanya kokari Wajen Addu'o'in Zaman lafiya ga Najeriya.

Ina kira ga dukkan' yan Najeriya mu tuna kasar mu na bukatar addu'o'i sama da kowanne Lokaci a baya, domin samun sassauci daga matsalolin tsaro dana tattalin arziki da s**a dabaibaye ta. -

Dantakarar Mataimakin Gwamnan Sokoto HE Sagir Attahiru Bafarawa Yakarbi Bakuncin Al’ummar Karamar Hukumar Gada Domin tat...
14/07/2022

Dantakarar Mataimakin Gwamnan Sokoto HE Sagir Attahiru Bafarawa Yakarbi Bakuncin Al’ummar Karamar Hukumar Gada Domin tattaunawa ta Musamman data Shafi siyasa tareda yimasa Barka Da Sallah.

HE Sagir Attahiru Bafarawa yakarbi bakuncin Al’ummar karamar hukumar Gada da s**a shafi dattawa da matasa domin yin wata tattaunawa ta musamman data shafi cigaban wannan tafiya ta jam’iyyar PDP a jihar sokoto, Anyi wannan tattaunawa ne a gidan Dan takarar mataimakin gwamna HE Sagir Attahiru Bafarawa dake cikin garin sokoto tareda Al’ummar.

Daga cikin manyan da s**a tarbi ayarin Al’ummar Gada local goverment akwai Babban sakataren ma’aikatar muhalli ta jihar sokoto Alhaji Mu’azu Madawakin Sokoto, Alhaji Kasimu Dangaladima Jarma da sauransu.

HE Sagir Bafarawa yabayyana farin cikinsa da jin dadinsa acikin wannan ziyarar tareda rokon Allah yamaida kowa gidansa Amin.

Ubandoma/Sagir

ATIKU YA SHIGA JIHAR OSUN DA TAWAGAR YAKIN NEMAN ZABE, YA YI KIRA GA JAMA'AR JIHAR SU YI ZABE KUMA SU KARE KURI'UNSU.Dan...
14/07/2022

ATIKU YA SHIGA JIHAR OSUN DA TAWAGAR YAKIN NEMAN ZABE, YA YI KIRA GA JAMA'AR JIHAR SU YI ZABE KUMA SU KARE KURI'UNSU.

Dan Takarar shugabancin Najeriya a Jam'iyyar PDP a zaben 2023 Atiku Abubakar (GCON) ya katse tafiyar da ya yi zuwa kasashen ketare domin jagorantar tawagar PDP zuwa jihar Osun a yau Alhamis don karkare gangamin yakin neman zaben gwamnan jihar da za a yi ranar asabar 16 ga watan da muke ciki na Afrilu.

Mutane sun ta sowa da murnar shigar sa filin taron inda s**a rika jera tafi da sowa inda mutane s**a yi cikar kwari a filin.

Manyan mutanen da s**a sami halartar Taron sun hada da shugaban Jam'iyyar PDP Iyorchia Ayu da Dan Takarar mataimakin shugaban kasa gwamna Ifeanyi Okowa na Delta da Sanata Bukola Saraki da gwamna Diri na Bayelsa da gwamna Godwin Obaseki na Edo da sauran jiga-jigan Jam'iyyar PDP.

A jawabin sa yayin taron yakin neman zaben, Atiku Abubakar ya yi kira ga mutanen jihar su fito su zabi Sanata Ademola Adeleke a matsayin gwamnan jihar Osun, inda ya tunatar da su cewar jihar Daman ta PDP ce kafin ta kubuce ta hanyar shari'a.

A jawabin sa na bude taro ya lura da zaizayewar farin jinin APC a jihar saboda Lokacin da yake shigowa filin taron ya ga gwamnan jihar Mai ci na tafiya Amma mutane ko sauraron sa basa Yi, abinda ke nuna cewar mutane sun gaji da gwamnatin APC a jihar.

A saboda haka tsohon mataimakin shugaban kasar, ya yi kira ga mutanen jihar da kada su bari yan sojan gona su sake kwace musu abinda su ka zaba, inda ya bukace su da suyi zabe kuma su kare kuri'ansu domin dawowa kan tafarkin da suke Akai.

Yace hakki ne da ke kan mutanen jihar su kare abinda su ka zaba, yana Mai cewar idan s**a bari aka Yi magudi hakan na nufin suna son komawa cikin dahu. Yace yaje jihar ne Musamman domin ya fada musu kada su bari Wani ya kwace musu abinda su ka zaba, saboda haka akwai bukatar su sanya idanu domin sauke nauyin dake kan su na zabe.

AbdulRasheeth Shehu
Mataimaki na Musamman ga Mai girma Atiku Abubakar kan Kafofin Watsa Labarai.

14 ga watan Yuli 2022.

 !All set for the PDP   Mega Rally!
14/07/2022

!

All set for the PDP Mega Rally!


PDP National Delegate from Sanga Local Government kaduna State Hon Tanko Rossi Sabo Cikin kudin daya samu yabiyama Maray...
02/06/2022

PDP National Delegate from Sanga Local Government kaduna State Hon Tanko Rossi Sabo Cikin kudin daya samu yabiyama Marayu 150 Kudin Jarrabawan Neco and Waecs 46000 duk mutum daya, sannan yaware 100000 ga mutanen dazasuyi Supervision ga daliban su tabbatar sunyi Registration. Tatal of 7millions Naira. Yakuma yi Alheri ga Sauran Alummar karamar Hukumarshi. Ya Allah kakarama Hon Tanko Rossi Sabo Daukaka dakariya ya daukaka Darajarshi

So da haɗin kan da Gwamnonin jam'iyyarmu mai girma ta PDP, abokan takarata masu daraja, shugabannin jam'iyya na ƙasa, ja...
02/06/2022

So da haɗin kan da Gwamnonin jam'iyyarmu mai girma ta PDP, abokan takarata masu daraja, shugabannin jam'iyya na ƙasa, jagororinmu tsaffi da masu ci, masu ruwa da tsaki da ƴan jam'iyya s**a nuna a wajen karɓar shaidar lashe zaɓen fidda ɗan takarar Shugaban Ƙasa na PDP da na yi, ya sake tabbatar min da gobe za ta yi kyau sosai. Yanzu ne za a fara asalin aikin.

Acikin darennan Tawagar shuwagabannin Jam'iyyar PDP karkashin jagorancin gwamnan gobe 2023 dayardar Allah HE Dr. Dauda l...
29/05/2022

Acikin darennan Tawagar shuwagabannin Jam'iyyar PDP karkashin jagorancin gwamnan gobe 2023 dayardar Allah HE Dr. Dauda lawan dare PhD (gamjin gusau) sun ziyarci gwamnan jahar sokoto HE Aminu waziri tambuwal ( mutawalle sokoto) agidanshi dake abujah akan nuna goyon bayanshi dakuma jaye takararshi ta neman tsayawa takarar shugaban kasa tareda marama HE Alh. Atiku abubakar baya domin ceton al'umma yankin arewa da najeriya akan yanayin damuke ciki.

Shugaban Jam'iyyar PDP col. Bala manda (rtd) tareda sakataren Jam'iyyar PDP Alh. Farouk shettima sunjinjima gwamnan jihar sokoto akan kokarinshi da gudummuwarda yake bayarwa domin ganin PDP ta tsayu ajahar zamfara, acikin tafiyar akwai rakiyar Hon. Dalhatu tukur (mindal)

29/05/2022

Address

Sabon Gari
Festac Town

Telephone

+2348063245594

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PDP power posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share