Barade Social MEDIA Shira/giade

Barade Social MEDIA Shira/giade Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Barade Social MEDIA Shira/giade, Political organisation, Doguwa.

Barade service with sincerity of porpuse,So vote him as your candidate.
02/12/2020

Barade service with sincerity of porpuse,So vote him as your candidate.

Alhamdulillahi muna godiya kasancewar jama'a sunata bada hadin kai wajen daurewar tafiyar Baradr.
30/10/2020

Alhamdulillahi muna godiya kasancewar jama'a sunata bada hadin kai wajen daurewar tafiyar Baradr.

Barade a candidate who is amiable chareful resilient and industriant.Datti Doguwa
29/10/2020

Barade a candidate who is amiable chareful resilient and industriant.Datti Doguwa

26/10/2020
Here you are Barade,the man of the people and the man whose hands are always open,BSM.
26/10/2020

Here you are Barade,the man of the people and the man whose hands are always open,BSM.

24/10/2020

Koda naka kaso na kwarai,Barade ikon allah mai kishin jama'a allah yashiga lamuranka.

22/10/2020

Assalamu Alaikum.
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah S.W.A mai kowa,mai komai Wanda cikin amincewarsa da yardarsa ,bisa kaddarar sa ya nuna mana wannan lokaci.
Salati da Daukaka su tabbata game fiyayyen Halitta Annabin mu, Annaibi Muhammad, farin jakada, tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi.
Wannan dandali an bude shi ne badan kamai ba, sai dan tattaunawa akan hanyoyi da hikimomin da s**a dace muyi amfani dasu domin bada gudumawa kai tsaye,da kuma yada kyakkyawan manufofi a tafiyar siyasar Engr,Hon. Sani Ibrahim Tanko Muhammad (BARADE).don ciyar da Al'umma gaba,musamman yankin Shira da Giade,da jahar bauchi har da ma kasar Nigeria baki daya.
Wannan dandali ba a bude shi dan musgunawa,tsana ko cin mutunci ga kowa ba, sai dai an bude shi ne dan farfado da bunkasa yankin Shira da Giade wanda ya zama koma baya a siyasance.
Da wannan muke kira ga al'ummar daukacin yankin Shira da Giade, maza da mata,Yara da Tsofaffi,musamman matasa Wanda sune kashin bayan kowace al'umma da su fito, kai da fata, su marawa jajirtaccen matashi,haziki Wanda kyawawan halayensa da kaunar sa ga talakawa s**a fito fili karara,baya don wakilci nagari,a zauren majalisar wakilai don wakiltar Shira da Giade a shekarar 2023.
INSHA ALLAHU.

Address

Doguwa
710

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barade Social MEDIA Shira/giade posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share