28/05/2021
๐ผ๐๐ผ๐ ๐ผ๐๐ ๐ฝ๐๐๐๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐ ๐ฟ๐๐๐๐๐ผ๐๐ผ๐ฟ๐๐๐๐ผ ๐ผ ๐๐๐๐๐๐๐ผ, ๐ผ ๐ฟ๐ผ๐๐ฟ๐ผ๐ ๐๐๐๐ผ๐พ๐๐ ๐ฟ๐ผ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ผ ๐ผ๐๐ผ๐๐ผ๐ฟ ๐๐๐๐ผ๐ ๐ฟ๐ผ๐ ๐๐ผ๐
๐ผ๐๐๐๐ผ ๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐ฝ๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐๐๐ ๐ฟ๐๐ฝ๐ผ ๐๐ผ๐๐ ๐๐ผ๐๐ผ ๐ผ๐ ๐๐๐๐ผ๐ ๐๐๐๐๐๐๐ผ ๐๐๐๐๐ผ ๐ฟ๐ผ ๐๐ผ๐๐ผ๐๐๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐ผ ๐๐ผ ๐๐๐๐ผ ๐๐ผ๐ฟ๐ผ๐ ๐ฟ๐ผ๐๐ผ ๐พ๐๐๐๐ ๐๐๐ฝ๐ผ๐ ๐ฟ๐๐๐๐๐ผ๐๐ผ๐ฟ๐๐๐๐ผ ๐๐ผ๐๐ฟ๐ผ ๐ผ๐ ๐๐๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐๐๐ ๐ฟ๐๐ฝ๐ผ ๐ฟ๐ผ๐๐ผ ๐
๐ผ๐๐ผ๐ ๐๐๐๐ฝ๐ ๐๐๐๐ผ ๐๐ผ๐๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐ฟ๐๐ ๐ฟ๐ผ๐ ๐๐ผ๐
๐ผ๐๐๐๐ผ๐;
๐ฝ๐๐ฃ๐๐๐ง๐๐ฃ ๐๐ก๐๐ข๐
(1) Hon Ustaz ya Gina sabon Makarantan primary a Tsandon Dan dela
(2) Ya Gina manyan dakunan karatu (3 blocks of classrooms) a kwadon, da Kuma wajen koyon computer (ICT center)
(3) Biyan jarrabawar NECO da JAMB wa Dalubai Sama da 1000 a Yamaltu Deba, tare da temakon kudin registration wa kadan daga ciki.
(4) Gina wajen koyon computer (ICT center) a kuri
(5)Hon Ustaz ya Rarraba kayayyakin koyo da koyarwa, kamar su Computers, executives chairs, Staff chairs, Students chairs, Textbooks, kayan practical na kimiyyar Science, littafafan rubutu da Sauransu, a garuruwa kamar haka;
*DEBA
*TSANDON DAN DELA
*DADIN KOWA
*ZAMBUK
*KANAWA
*KURBA
*DIFA
*LUBO
*BOLTONGO
*GWANI
*SHINGA
๐ฝ๐ผ๐๐๐ผ๐๐๐ ๐ผ๐๐๐๐ ๐๐๐ผ๐๐ผ๐๐
Hon Ustaz ya Samar wa matasa aiki a gurare kamar Haka;
1. Mutane 4 a national Assembly
2.Nigerian police
3.Nigerian Army
5.Nigerian intelligence agency (NIA)
๐๐ผ๐๐๐ผ๐ ๐ฝ๐ผ๐๐๐ผ๐๐๐๐
1.Hon Ustaz ya Samar da Boreholes me anfani da Generator a garin kwadon (Gadawo)
2.Borehole me anfani da Generator a garin Zambuk
3.Gyaran Borehole a garin Difa.
4.MALAMAWA Borehole
5.ZAMFARAWA Borehole
6.KURAN MOTA Borehole
๐๐ผ๐๐ผ๐ ๐ฟ๐ผ ๐ผ๐ฝ๐๐ ๐ฟ๐๐๐ผ๐๐ ๐ฟ๐ผ ๐๐ผ๐
(1) Mutane sama da dubu Daya (1000) sun anfana da workshop, kowannen su Yasamu tallafin Dubu 1500
(2) koyar da Sana'aoi wa mata Wanda mata sama da dari biyar sun anfana, anbasu kayayyakin koyon Sana'ar da tallafin kudi 10,000
(3) Raba Mashuna kirar boxers a garuruwa kamar haka;
Deba
Kwadon
Hinna
Difa
Zambuk
Dan Majalisa ya Samar da kwalta a garin Difa, Ya Kuma Gina babban ofishin JAMB a garin Deba.
Hon Ustaz ya raba Transformer a garuruwa kamar haka;
1. DIFA
2.YELWA D/KOWA
Atakaice wannan sune Ayyukan Hon Ustaz cikin shekara biyu Wanda zamuyi iya tunawa Kenan.
๐๐ข๐๐ง ๐ผ ๐๐๐๐ฉ๐๐ข๐
MEDIA AIDE TO HONORABLE
MEMBER REPRESENTING YAMALTU DEBA FEDERAL
CONSTITITUENCY.