Hon.Jamilu ukashatu Dawakin kudu

Hon.Jamilu ukashatu Dawakin kudu Ina Mai Neman Takarar COUNCIOR Mai Wakilta mazabar Dawaki ward dake Dawakin Kudu A 2021 Ina Mai Neman Aduar Ka\ki Tare Da Gudun Mawar Ka\ki Na Gode.

Fatan alkhairi ga alummar musulmin duniya Baki daya
17/05/2021

Fatan alkhairi ga alummar musulmin duniya Baki daya

07/05/2021

Yagari

19/01/2021
Masha allah allah ka zama gatanmu a wannan sabgar ta siyasa .
28/10/2020

Masha allah allah ka zama gatanmu a wannan sabgar ta siyasa .

HON.JAMILU UKASHATU DAWAKI FOR COUNCILLOR DAWAKI WARD.DAWAKIN KUDU LOCAL GOVERNMENT KANO STATE 2021.,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,...
15/10/2020

HON.JAMILU UKASHATU DAWAKI
FOR COUNCILLOR DAWAKI WARD.
DAWAKIN KUDU LOCAL GOVERNMENT KANO STATE 2021.
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,..........,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,......,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

Assalamu Alaikum.

___________________
________________ ZANYI AMFANI DA WANNAN DAMA DON AMSA KIRAN MATASA DANGANE DA NEMAN GOYAN BAYA ABISA ANIYATA TA TSAYAWA TAKARAR KANSILA A MAZABAR DAWAKI KARAMAR HUKUMAR DAWAKIN KUDU A KARKASHIN TUTAR JAM'IYYAR APC A 2021.

Bayan Sallama Irinta Addinin Musulunci Agare Ka/Ki A Matsayina Na Mai Neman Sahalewar Ka/Ki Don Neman Zama Dan Takarar Kansila A Mazabar Dawaki A Wannan Jam'iyya Mai Albarka Da Izinin Allah(SWT).

Alummar Mazabar Dawaki, Magoya Baya Yan'uwa Da Abokan Arziki, Sun Nemi Dana Fito Takarar Wakilcin Wannan Mazaba A Majalisar Karamar Hukumar Dawakin kudu ,Da Wannan Dalili Nake Sanar Da Kai/Ki Fitowa Ta, Wannan Takara Da Goyon Bayan Ka/ki Domin Samun Nasarar Wannan Tafiya Mai Albarka, Kasancewar Muhimmacin Ka/Ki A Gare Ni.

A Karshe Ina Kara Rokon Goyon Baya Da Addu'oi Da Kuma Duk Wata Shawarwari Daya Kamata A Bani.

Bissalam.
Naka/ki
Hon.Jamilu ukashatu dawaki
07031137172

Ina mai amfani da wannan damar wajen tura sakon fatan alkhairi Ga alummar nazabar DAWAKI mai Allah ya kawo mana mafita m...
21/09/2020

Ina mai amfani da wannan damar wajen tura sakon fatan alkhairi Ga alummar nazabar DAWAKI mai Allah ya kawo mana mafita mai amfani
Ameeen

NAKU
Jamilu ukashatu dawaki

dawakin kudu a next label 2021 da yardar Allah MATAGEEE ALKHAIRINE.
13/09/2020

dawakin kudu a next label 2021 da yardar Allah MATAGEEE ALKHAIRINE.

Address

Dawakin Kudu

Telephone

+2347031137172

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.Jamilu ukashatu Dawakin kudu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon.Jamilu ukashatu Dawakin kudu:

Share