Hon Dr Danlami Hayyo support organization

Hon Dr Danlami Hayyo support organization An kirkiri wannan shafi ne domin cigaba da yada manufofin jagora Hon Dr Danlami Hayyo PhD, tareda ba

UGG/MJB muna fata
04/02/2026

UGG/MJB muna fata

04/02/2026
A jiya Asabar; Dr. Danlami Hayyo Sakataren ilimi na birnin tarayya Abuja ya dauki nauyin daliban Makarantar Islamiyya ta...
20/07/2025

A jiya Asabar; Dr. Danlami Hayyo Sakataren ilimi na birnin tarayya Abuja ya dauki nauyin daliban Makarantar Islamiyya ta Sheikh Ja'afar su Dari biyar (500) dake cikin garin Kunya a karamar Hukumar Minjibir, Idan ba'a manta ba a kwanakin baya ma ya dauki nauyin dalibai sama da dubu tareda kyautar sama da Naira Miliyan sha Uku 13,000,000 a Makarantar Ribad dake cikin garin Minjibir.

Jawabin ya fito ne daga bakin wakilin mai girma sakataren na karamar Hukumar Minjibir Alh. Auwalu Ubale Minjibir a yayin halartar taron saukar Alqurani na dalibai da Makarantar ta shirya wanda ya gudana a jiya Asabar.

Hakika Wannan shine taimakon da iyayen suke bukata daga yan siyasa, a karshe sunyi Addu'ar Allah SWT ya karbi aikin yakai lada mizani tareda biya masa bukatunsa na alkairi.

20/7/2025

Dr. Danlami Hayyo was visible in the meeting between the Minister of State of Education, where the themetic issue on edu...
18/06/2025

Dr. Danlami Hayyo was visible in the meeting between the Minister of State of Education, where the themetic issue on educating and empowering millions of underprivilidged girl child. Thank you Dr Danlami Hayyo for your excellent work in FCTA EDUCATION SECTARIAT

Clear definition of HUMBLE PERSONALITY.  In kaine da matsayi, kudi, isa da mulki irin nasa ba lallai ka iya zama a haka ...
18/06/2025

Clear definition of HUMBLE PERSONALITY.
In kaine da matsayi, kudi, isa da mulki irin nasa ba lallai ka iya zama a haka a wannan gurin ba.
Dr. Hayyo, muna yi masa kyakkyawan zato a Ugg/Mjb 2027.

15/06/2025

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah MJB/UGG clear In Sha Allah

21/04/2025

Alhamdulillah UGG/MJB ta dau saiti Dr Danlami Hayyo kawai ake zance 2027 In Sha Allah

Alhamdulillah iya abun alkhairan da ake fada maka Tabbas ya wadatar, Ya Allah don Kai mukeyi, Allah Ka iya Mana ameen th...
17/03/2025

Alhamdulillah iya abun alkhairan da ake fada maka Tabbas ya wadatar, Ya Allah don Kai mukeyi, Allah Ka iya Mana ameen thumma ameen 🤲🤲
Barkanmu da safiya.

Halin kirki
19/12/2024

Halin kirki

Address

Talatar Jido
Dawakin Kudu
JIDO0628

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Dr Danlami Hayyo support organization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon Dr Danlami Hayyo support organization:

Share