Masarautar Daura

Masarautar Daura An Only Official Page Of Daura Emirate Council (Fadar Hausa) Daura, Katsina State, Nigeria.

20/04/2026

Daura ta Abdu tushen Hausa

20/04/2026
20/04/2026

Allah ya kara maka lafiya da yawancin kwana masu albarka. UBAN Kasa Uban Al'umma. Sarkin Daura na sittin (60) Alh. Dr. Umar Faruq con

Jakada Baban Daura tare da jakadan Daura
20/04/2026

Jakada Baban Daura tare da jakadan Daura

21/03/2026
19/03/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Daga Fadar Mai martaba Sarkin Daura Alh Dr Umar Faruq con.
19/03/2026

12/03/2026

Ga tsarin yadda Hawan Sallar Azumi na shekara 2026 zai kasance:

28/02/2026

A ranar Lahadi, 1 ga Maris, 2026, Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Dr. Umar Faruq, CON, zai cika shekara goma sha tara (19) cif a kan karagar mulkin Masarautar Daura.
Wannan babbar rana ta cika tarihi da alfahari ga al’ummar Daura da ma Jihar Katsina baki ɗaya, domin tana nuna tsawon lokaci na shugabanci mai cike da hikima, jajircewa da kulawa da cigaban al’umma.
Saboda wannan muhimmin lokaci, Majalisar Mai Martaba Sarkin Daura tana gayyatar dukkan Limamai, Malamai, shugabanni da daukacin al’umma zuwa wajen gudanar da addu’o’i na musamman domin neman ƙarin lafiya, zaman lafiya da ɗorewar nasara ga Mai Martaba Sarki, Masarautar Daura, Jihar Katsina da kuma ƙasar nan baki ɗaya.
Allah Ya ƙara wa Mai Martaba lafiya da nisan kwana, Ya kuma tabbatar da zaman lafiya da cigaba a ƙarƙashin jagorancinsa. Ameen

25/02/2026

Sarkin Daura na sittin (60) Alh. Dr. Umar Faruq con. Allah ya karawa Sarki lafiya da nisan kwana masu albarka ameen

24/02/2026

HRh the Emir of Daura Alh Dr Umar Faruq con

Address

Daura Emir's Palace
Daura

Telephone

+2348137726289

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar Daura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share