17/01/2021
...
...
. . dattijon arziki wakili nagari kayi mungani mun shaida, kana kishin Al'ummarka kowa ya tabbatar da haka.
a matsayin Wakili kuma shugaba na qaramar Hukumar Bursari Domin dawo da martaban L.G.A namu...
Dan samin Ingantacciyar rayuwa damu da iyalanmu...
domin kare Martaban dokiyar mu...
Dan kyautata tsarin karatun yaranmu...
Dan samin kekkyawar kulawa da noman mu na zamani...
Dan inganta ruwanshaa a gidajen mu...
Shugaba mai Adalci kayi mungani mun shaida Allah ya taya maka ya baka nasara cikin wannan tafiyar alkhairy da kasa agabanka...Amin
Nasara daga Allah yake kuma Allah shine zai baka mulki Dan cigaban al'ummar Bursari L.G.
. shugaba mai jiran gado da yardan Allah