Daular Matasa

Daular Matasa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daular Matasa, wannan shafi an yishine__ don fadakarwa» tunatarwa» nishadan tarwa», Calabar.

Shugaba Bola Tinubu ya yi wa al’ummar ƙasar maraba da shiga sabuwar shekara a jawabinsa na farko a shekarar nan, ya kuma...
01/01/2024

Shugaba Bola Tinubu ya yi wa al’ummar ƙasar maraba da shiga sabuwar shekara a jawabinsa na farko a shekarar nan, ya kuma jaddada cewa za su yi aiki tukuru domin ganin ƴan Najeriya sun ji tasirin gwamnatinsu.

Freedom Radio, wannan shi ne Titin Unguwar Fulatari a garin Buni Yadi na Ƙaramar Hukumar Gujba ta jihar Yobe.Hanyar babu...
25/11/2023

Freedom Radio, wannan shi ne Titin Unguwar Fulatari a garin Buni Yadi na Ƙaramar Hukumar Gujba ta jihar Yobe.

Hanyar babu magudanar ruwa, babu hanyar da ruwan gidaje zai fito lamarin da ya ke yi mana illa da barazana.

Muna roƙon masu ruwa da tsaki za su kawo mana agaji.

Saƙo daga Ali Muhammad daga garin Buni Yadin jihar Yobe.

Kuma zaku iya aiko mana da saƙon matsalolin da ke yankunanku ta WhatsApp a 09035830253.

WATA SABUWA: Na Fasa Zuwa Wajen Muƙabala Gudun Kada Na Saka Rayuwata Cikin Haɗari, Céwar Dr. Idris Abdul-AzizMé zakú cé?
25/11/2023

WATA SABUWA: Na Fasa Zuwa Wajen Muƙabala Gudun Kada Na Saka Rayuwata Cikin Haɗari, Céwar Dr. Idris Abdul-Aziz

Mé zakú cé?

(((((.  GIRMA IYA GIRMA   ))))))ANNABAWA,.  ALQURA"ANI,  ALJANNA,        ALKAUSARAMALA IKU  DA UBAN GIJINSU DUKA NAKANE ...
24/11/2023

(((((. GIRMA IYA GIRMA ))))))

ANNABAWA,. ALQURA"ANI, ALJANNA, ALKAUSARA

MALA IKU DA UBAN GIJINSU DUKA NAKANE UBAN ALQASIM
S. A. W

QAUNARKACE MAFI ANFANARWA GADUKKAN HALITTA ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,Qaunar dakake mana mutake anfana,Hakama qa...
23/11/2023

QAUNARKACE MAFI ANFANARWA GADUKKAN HALITTA
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Qaunar dakake mana mutake anfana,
Hakama qaunar da muke maka mutake anfana ,

Yarasulillahi ,,,,,,,, ,,,,,,, S,,,,,A,,,,,,W

Dala zata iya dawo Naira 200 saboda sauyin kuɗin Nijeriya – Inji Shugaban EFCC, Bawa.Daga Shamsu S Abbakar Mairiga.Shuga...
18/11/2022

Dala zata iya dawo Naira 200 saboda sauyin kuɗin Nijeriya – Inji Shugaban EFCC, Bawa.

Daga Shamsu S Abbakar Mairiga.

Shugaban Hukumar Yaƙi da yi wa tattalin arzikin ƙasa ta’annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa, ya ce dala za ta iya faɗuwa zuwa ₦200 bayan sake fasalin Naira.

A wata hira da ya yi da Sashen Hausa na Deutsche Welle (DW), Bawa ya yi ikirarin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya yi dai-dai wajen amincewa da sauyin.

Ya ce, “Doka ta ce za a sake fasalin takardar kuɗin Naira duk bayan shekara takwas amma mun shafe shekaru 20 ba tare da wani canji a kansu ba. Kuma hakan ya sanya kashi 85 cikin 100 na kuɗaɗen ke yawo ba a bankuna ba, a lokacin da CBN ya zo da wannan gyara, dala ta koma 880 daga baya ta koma 680 ko kuma a can.

"Don haka ka ga da wannan dala da aka sake fasalin na iya faɗuwa sosai, wanda ya san tabbas zai kai ₦200."

Shugaban hukumar ta EFCC ya kuma ce babu wata manufa ta siyasa a bayan wannan ra’ayin, ta kuma yi kira ga ƴan Najeriya da su kai rahoton duk wanda ya ke da kuɗaɗen da aka karba.

"Sakamakon wannan sauye-sauyen, darajar dala na iya raguwa matuka, watakila zuwa N200."

Dala Ta Fadi Kasa war was.Naira naci GABA da lugude wuta🔥🔥Akan Dala.?Ya kuke ganin wanna Salon Mulki na Shugaba Muhammad...
12/11/2022

Dala Ta Fadi Kasa war was.

Naira naci GABA da lugude wuta🔥🔥
Akan Dala.?

Ya kuke ganin wanna Salon Mulki na Shugaba Muhammadu Buhari na canja kudi.??

Anzargi Gwamna Ganduje dayin Watsi da Yaran Shugaba Buhari a Jihar Kano.Anzargi Ganduje dayin Watsi da ko'inkula da Yara...
17/08/2022

Anzargi Gwamna Ganduje dayin Watsi da Yaran Shugaba Buhari a Jihar Kano.

Anzargi Ganduje dayin Watsi da ko'inkula da Yaran Shugaba Buhari a Jihar Kano wanna yake adawa dasu.

Hon Sha'aban Sharada Ganduje Yayi nuna adawarsa dashi tun 2019 wanna bashi yakeso a Kano Municipal ba Amma Kotu batashi ta Tabbatar Masa da nasarar sa.

Hon Bashir Ahmad Hadimin Buhari ne Ganduje yanuna adawarsa nakin bashi Takarar kujerar Tarayya Gaya Ajingi Albasu Inna shima Yana Kotu.

Hon kawu Sumaila Tun 2019 Yanuna adawarsa Mai karfi da kawu Sumaila Inna yaci Zaben Fidda Gwani na Kano ta kudu Amma yahanashi yabawa Kabiru Ibrahim Gaya.

Mai Yasa duk Wani Yaran Buhari a Jihar Kano Ganduje yake Adawa dashi.?

Daga Adam Hassan

Farashin Buhun Masara Ya Kara Karyewa A Wasu Kasuwannin Arewacin NijeriyaGa farashin wasu kayayyakin abinci a wasu sassa...
16/08/2022

Farashin Buhun Masara Ya Kara Karyewa A Wasu Kasuwannin Arewacin Nijeriya

Ga farashin wasu kayayyakin abinci a wasu sassan kasuwanninmu dake a Arewacin Nijeriya

Kasuwar Dandume, jihar Katsina

Masara N17,500

Shinkafar waje N33,000

Shinkafar Hausa N52,000

Wake Fari N50,000

Waken soya N34,000

Gero N27,500

Gyada N76,000

Man girki/Kwantalora N31,500

Taliyar Macaroni N7,000

Kasuwar Giwa, jihar Kaduna

Masara N17,500

Shinkafar waje N32,000

Shinkafar Hausa N53,000

Wake Fari N42,000

Waken soya N33,000

Gero N26,000

Gyada N80,000

Man girki/Kwantalora N29,500

Taliyar Macaroni N5,800

Mile 12 International Market Lagos

Masara N22,000

Shinkafar waje N33,000

Shinkafar Hausa N53,000

Wake Fari N70,000

Waken soya N43,000

Gero N28,500

Gyada N78,000

Man girki/Kwantalora N33,000

Taliyar Macaroni N5,700

Kasuwar Mai'adua jihar Katsina

Masara N21,000

Shinkafar waje N31,000

Shinkafar Hausa N53,000

Wake Fari N48,000

Waken soya N37,000

Gero N24,500

Gyada

Man girki/Kwantalora N32,000

Taliyar Macaroni N6,100

Kasuwar Dawanau jihar Kano

Masara N17,500

Shinkafar waje N37,000

Shinkafar Hausa N56,000

Wake Fari N43,000

Waken soya N35,000

Gero N25,000

Gyada N73,000

Man girki/Kwantalora N38,500

Taliyar Macaroni N7,200

Daga Bangis Yakawada

Khalifa Tijjaniya 𝗦𝗮𝗻𝘂𝘀𝗶 𝗟𝗮𝗺𝗶𝗱𝗼 𝗦𝗮𝗻𝘂𝘀𝗶 ya ce "𝘿𝙪𝙠 𝙙𝙖 𝙢𝙪𝙠𝙖𝙢𝙖𝙣 𝙙𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖 𝙗𝙖𝙣𝙞 𝙖 𝙧𝙖𝙮𝙪𝙬𝙖,  𝙞𝙙𝙖𝙣 𝙝𝙖𝙧 𝙣𝙖 𝙮𝙞 𝙣𝙖𝙙𝙖𝙢𝙖 𝙠𝙤 𝙗𝙖𝙠𝙞𝙣 ...
13/08/2022

Khalifa Tijjaniya 𝗦𝗮𝗻𝘂𝘀𝗶 𝗟𝗮𝗺𝗶𝗱𝗼 𝗦𝗮𝗻𝘂𝘀𝗶 ya ce "𝘿𝙪𝙠 𝙙𝙖 𝙢𝙪𝙠𝙖𝙢𝙖𝙣 𝙙𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖 𝙗𝙖𝙣𝙞 𝙖 𝙧𝙖𝙮𝙪𝙬𝙖, 𝙞𝙙𝙖𝙣 𝙝𝙖𝙧 𝙣𝙖 𝙮𝙞 𝙣𝙖𝙙𝙖𝙢𝙖 𝙠𝙤 𝙗𝙖𝙠𝙞𝙣 𝙘𝙞𝙠𝙞𝙣 𝙩𝙪𝙗𝙚 𝙣𝙞 𝙢𝙖𝙩𝙨𝙖𝙮𝙞𝙣 𝙨𝙖𝙧𝙠𝙞, 𝙩𝙤 𝙗𝙖𝙣 𝙜𝙤𝙙𝙚 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙗𝙖."

Shugaban darikar Tijjaniyar ya fadi hakane yayin wani taro ranar Asabar a binrin Abuja. inda ya kara da cewa "𝙉𝙖 𝙘𝙞𝙠𝙖 𝙨𝙝𝙚𝙠𝙖𝙧𝙪 61 𝙖 𝙗𝙖𝙧𝙖, 𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙖 𝙨𝙝𝙚𝙠𝙖𝙧𝙪𝙣, 𝙣𝙖 𝙨𝙖𝙢𝙪 𝙙𝙖𝙢𝙖𝙧 𝙧𝙞𝙠𝙚 𝙗𝙖𝙗𝙗𝙖𝙣 𝙢𝙪𝙠𝙖𝙢𝙞 𝙖 𝙐𝙣𝙞𝙩𝙚𝙙 𝘽𝙖𝙣𝙠 𝙛𝙤𝙧 𝘼𝙛𝙧𝙞𝙘𝙖 𝙙𝙖 𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙞 𝙢𝙪𝙠𝙖𝙢𝙞 𝙣𝙖 𝙙𝙖𝙗𝙖𝙣 𝙖 𝙗𝙖𝙗𝙗𝙖𝙣 𝙗𝙖𝙣𝙠𝙞𝙣 𝙉𝙖𝙟𝙚𝙧𝙞𝙮𝙖. 𝙉𝙖 𝙩𝙖𝙗𝙖 𝙧𝙞𝙠𝙚 𝙨𝙝𝙪𝙜𝙖𝙗𝙖𝙣 𝙗𝙖𝙗𝙗𝙖𝙣 𝙗𝙖𝙣𝙠𝙞𝙣 𝙉𝙖𝙟𝙚𝙧𝙞𝙮𝙖 𝙣𝙖 𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙮𝙞 𝙨𝙖𝙧𝙖𝙪𝙩𝙖𝙧 𝙨𝙖𝙧𝙠𝙞𝙣 𝙠𝙖𝙣𝙤 𝙮𝙖𝙣𝙠𝙪𝙢𝙖 𝙣𝙞 𝙣𝙚 𝙨𝙝𝙪𝙜𝙖𝙗𝙖𝙣 𝙙𝙖𝙧𝙞𝙠𝙖𝙧 𝙏𝙞𝙟𝙟𝙖𝙣𝙞𝙮𝙖 𝙖 𝙉𝙖𝙟𝙚𝙧𝙞𝙮𝙖.

Taƙaddama kan batun gina babbar kasuwar birnin Jos da Bankin Jaiz ya ce zai yi CAN ta ce bata yadda ba kasancewar Jaiz B...
08/08/2022

Taƙaddama kan batun gina babbar kasuwar birnin Jos da Bankin Jaiz ya ce zai yi CAN ta ce bata yadda ba kasancewar Jaiz Bankin musulunci ne.

Waɗannan Bankunan musulunci ne a ƙasashen turai.

1. Islamic Bank of Britain
2. Al Rayan Bank of England.
3. Habib Bank of Canada
4. Kuveturk Bank of Germany
5. Maldives Islamic Bank
6. Finance Islamique Bank of France
7. Halal Bank of England
8. Habib Bank of Switzerland

Assalamualaikum . .. Don Allah Anacikiyar wannan yaron .  Mesuna Khalid . Kalid yabar unguwa uku daniyar zuwa kofar wamb...
04/08/2022

Assalamualaikum . ..
Don Allah Anacikiyar wannan yaron . Mesuna Khalid . Kalid yabar unguwa uku daniyar zuwa kofar wambai damisalin qarfe 7:00 nasafiyar jiya laraba .. don Allah atemaka , , 08085004050 Allah yasa mudace

Address

Wannan Shafi An Yishine__ Don Fadakarwa» Tunatarwa» Nishadan Tarwa»
Calabar
551414

Telephone

+2348055430080

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daular Matasa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share