burra Emirates council

  • Home
  • burra Emirates council

burra Emirates council Masarautar Burra Emirates Council �
Garkuwar al’adun Butawa, tushen zaman lafiya da haɗin kai.follow

🌍 Bismillah! – An Kaddamar da Burra Emirates Council 👑Alhamdulillah, yau muna sanar da buɗe shafin hukuma na Burra Emira...
30/10/2025

🌍 Bismillah! – An Kaddamar da Burra Emirates Council 👑

Alhamdulillah, yau muna sanar da buɗe shafin hukuma na Burra Emirates Council — masarauta mai cike da tarihi, ɗaukaka, da haɗin kai.

Burra ba kawai suna bane, al’ada ce, mutunci ne, da ƙima.
Muna tare domin:

Gina haɗin kan matasa da dattawa 🤝

Kula da cigaban al’umma 💪

Kare martabar masarautar Butawa 🏰

Da wanzar da zaman lafiya da adalci 🌿

Ku kasance tare damu a wannan tafiya ta alfahari.
Follow the page, share, da comment “Burra ta ɗaukaka!” idan kana alfahari da asalinku. 🙌

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when burra Emirates council posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your organization to be the top-listed Government Service?

Share