National Element Progressive Union

National Element Progressive Union This organization is established to promote what M.Aminu Kano left in his struggle to liberate the masses , find a good government for the people .

We want those with pure conscious to join us . Promotion of unity ,progress & tranquility

28/11/2011

Yayyenmu sunyi NEPU a baya ba don su sami mukami ko dukiya ba sai don tsare martaba da mutunci . Me zai hana mu bi gurbinsu mu kwafi kishin kasa irin tasu ?

27/11/2011

Siyasa ba yin karya ko yaudara bane , siyasa kalmar larabcine ma,anarsa shugabanci . Sai wassu s**a canza mata fassara s**a maida ita yaudara.

17/11/2011

Wannan zaure na budeshi saboda masu kaunar ra'ayin Malam Aminu Kano saboda irin gwagwarmaya da yayi don tsamo talaka daga kangin azzalumai marasa kishin kasa.

Address

Unguwar S/Arewa
Bununu Dass
A003

Telephone

+2348054970135

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when National Element Progressive Union posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to National Element Progressive Union:

Share