Inyassiyah

Inyassiyah Asimatul FaidhAFTB)
Proud of community,
Is our Concerns

DM FoR ANNOUNCY
(3)

06/09/2026

Zaman Maulud Nabiyu Rahmathi SAW
Daga Minna Alhamdulillah

Maulaya Barka da sauka muna miƙa ziyara da ban gajiya na dawowa da ga ƙasar Morocco Muna fatan Allah ya maimaita mana al...
06/09/2026

Maulaya Barka da sauka muna miƙa ziyara da ban gajiya na dawowa da ga ƙasar Morocco
Muna fatan Allah ya maimaita mana alfarmar Shehu Ahmadu tijjani RTA

Kada ka zama masoyin wani SHAHARARREN MUTUM wanda bai ma san da kai ba.Ka zama masoyin, wanda ya yi kuka saboda damuwark...
06/09/2026

Kada ka zama masoyin wani SHAHARARREN MUTUM wanda bai ma san da kai ba.

Ka zama masoyin, wanda ya yi kuka saboda damuwarka tun shekaru 1,400 da s**a wuce. Shugaba S❤️ﷺ
Diwani Shehu Ibrahim inyass
_Suphi Sautun Nasutu

Alkhaulakhy ya Shehu kai''ishemu gata👑❣️
06/09/2026

Alkhaulakhy ya Shehu kai''ishemu gata👑❣️

Huwal kullu minhu kullu Sheikh rta 👑❣️
06/09/2026

Huwal kullu minhu kullu Sheikh rta 👑❣️

Malama salamathu Sulaiman kenan yayinda ta kaiwa Assheikh Sharubutu Ghana har zawiyA domin samun albarka Allah yasa dali...
06/09/2026

Malama salamathu Sulaiman kenan yayinda ta kaiwa Assheikh Sharubutu Ghana har zawiyA domin samun albarka Allah yasa dalilin shiriya kenan Malama salame domin kowa kan neman shiriya yake Amin

Irin wannan haɗuwar shine haɗuwa👇Ina baku hikayane labari ne daga malamAnyi wasu abokai su abokai biyu yau da gobe sai a...
06/09/2026

Irin wannan haɗuwar shine haɗuwa👇

Ina baku hikayane labari ne daga malam

Anyi wasu abokai su abokai biyu yau da gobe sai aka haɗu a ranar ƙarshe

Sai yakasance sun haɗu a guri ɗaya a tsaye kowa yana zufa dan abinda s**a zo dashi kamar bazu kai labari ba

Sai ko ta tabbata makin 100% akeso sai yakasance wannan na farkon 99%
Shi kuma na biyun 1% yake dashi duk rayuwarda yayi sai akace dole sai ya cika 100%

Sai wannan mai 1% yace kai abokina ga nawa ka cika kada ayi biyu babu ya cika aka bashi pass ya wuce sai da aka gama sai akace kai anbaka damar ceton mutun ɗaya sai yayi tunani ga iyalansa da mahaifansa duk layi bai zo kansauba harda abokin nasa ma haka

Daga ƙarshe wannan abokin shine ya ceto ya shigo inda yake shima yayi free

Kunga amfanin abokan taka dan Allah kenan

Adaidai wannan gaɓar abinda nake so mu fahimta shine idan zakayi aboki kayi shi dan Allah ba dan duniya ba ma'ana da gaskiya

Kayi abokin wanda mai shaye shaye ne ko wanda ya sake layi har ya shagaltu da duniya duniya ta shagaltu da shi Wallahi wannan zabi abokinka shine farko tarbiyyarka bayan na iyayenaka

Allah yasa mu dace
Daga Sheikh Malam Jamilu Sarkin pawa

WATA RANA KA ZAMA BAKO A GIDAN DA KA TABA KIRAN NAKA.Sufi ya tambayi wani ɗan gari:“Me ya sa kake yawan neman abin duniy...
06/09/2026

WATA RANA KA ZAMA BAKO A GIDAN DA KA TABA KIRAN NAKA.

Sufi ya tambayi wani ɗan gari:

“Me ya sa kake yawan neman abin duniya, alhali ka san wata rana za ka bar komai?”

Sai ɗan garin ya ce:

“Saboda ina son in samu abin da zai ishe ni.”

Sufi ya ce:

“Idan kana neman abin da zai ishe ka, ka nemi Allah. Amma idan kana neman abin da ba zai taɓa ishe ka ba, ka nemi duniya.”

Sai ya ƙara da cewa:

“Duniya ba ta ƙin a same ta, amma kada ka bari ta same ka a cikin zuciyarka.”

Darasin yau:

Ka yi amfani da duniya, amma kada duniya ta yi amfani da kai.
Ka mallaki dukiya, amma kada dukiya ta mallake ka.
Ka zauna da mutane, amma kada ka manta da Allah.

Kaifa wani darasi ka samu daga ciki?
✍️ Inyassiyah

WALIYi da karamarsa 1 kawai?❣️❣️✅
05/09/2026

WALIYi da karamarsa 1 kawai?❣️❣️✅

Masu NEMAN ilimi Karatu neman sa ake yi, amma albarka sayansa ake yi da jiki da kuɗi/hidima Domin haka, kowa ya nemi ili...
05/09/2026

Masu NEMAN ilimi
Karatu neman sa ake yi, amma albarka sayansa ake yi da jiki da kuɗi/hidima

Domin haka, kowa ya nemi ilimi, sannan ya saya albarka ta hanyar yi wa malami hidima.

Shi ne magana girma da darajar ilimi.

— Shehu shareef Maiduguri

Address

Bosso

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Inyassiyah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Inyassiyah:

Shortcuts

Share

Category