A.p.c Media Youths Mobilization Bodinga

A.p.c Media Youths Mobilization Bodinga For development of youths

20/08/2021

Bakaki

16/05/2021
Senator Wamakko was never invited by EFCC — Hon. Naseer Bazza.The Sokoto State APC Deputy Youth Leader Hon. Naseer Bazza...
23/09/2019

Senator Wamakko was never invited by EFCC — Hon. Naseer Bazza.

The Sokoto State APC Deputy Youth Leader Hon. Naseer Bazza has described as false and malicious reports in an online medium that Senator Aliyu Wamakko was invited by the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC over N15 billion allegations against Senator Wamakko.

Hon. Naseer Bazza, in a statement, said the report was “a product of fiction, crafted for political purposes and runs contrary to every ethic of journalism.

“One would expect that in matters of this magnitude, the Daily Trust Newspaper would have made credible efforts to investigate such a report before going ahead to publish same.

“To set the records straight, the former governor of Sokoto State Senator Aliyu Wamakko was never invited by the Economic and Financial Crimes Commission EFCC, or any other anti-graft agency, since his exit from office in 2015, which he served meritoriously on two terms.

“While we are aware that the EFCC or any other anti-graft agency does not invite persons by proxy or through online media, it must be stated that even where an invitation is made, it does not by any stretch of imagination translate into a crime worthy of passing online media judgment.

Duk abinda muke ruwutawa a wannan kafar ta sada zumunta duniya ce ke kallon mu, kafar sada zumunta ce ba kafar 6ata zumu...
18/08/2019

Duk abinda muke ruwutawa a wannan kafar ta sada zumunta duniya ce ke kallon mu, kafar sada zumunta ce ba kafar 6ata zumuntaba akiyaye.

Ana wasa da hankalin mu ana ingizaka ka zagi wannan kaci zarafin wannan irin haka ba dai dai bane.

Masuyi kuma Allah yasa sugane su daina irin haka.

Kayabi mutum in yayi abin alheri, kafadi alherin mutum dai dai ne, amma cin zarafi addinin mu yayi hani da wannan akiyaye.

Kaso mutum a hankali ka ki mutum a hankali inji annabin mu S A W, kada kayima mnutum
makauniyar soyayya ko makauniyar kiyayya, saboda soyayya na komawa kiyayya, kiyayya na komawa soyayya a kiyaye.

Allah yasa mudace ameeen.

Nasiru Umarbodinga

WANE NE SHEHU KANGIWA?Shehu Kangiwa shine zababben gwamnan jihar Sokoto na farko kuma na farin kaya, a jamhoriya ta biyu...
29/03/2019

WANE NE SHEHU KANGIWA?

Shehu Kangiwa shine zababben gwamnan jihar Sokoto na farko kuma na farin kaya, a jamhoriya ta biyu, karkashin jam'iyyar NPN.

An haifi Shehu Kangiwa a shekarar 1952 kuma ya zama gwamna a 1979.

Shehu Kangiwa ya rasu a ranar 17 ga watan Nuwamba a shekarar 1981, ta sanadiyar fadowa daga kan doki a wajen wasan kwallon doki (Polo) a Kaduna.

zuwan Shehu wajen wasan da bai dawo ba.

Shahararren mawakin Hausan nan, wato marigayi Sani Aliyu Dandawo ya yi masa waka, wadda wakar kamar addu'a ce, inda yake cewa "taron nan da zakana, Allah kai ka lafiya, ya dawo muna kai lafiya Shehu".
Ashe ajali zai yi kira, daga wannan tafiyar Shehu bai dawo ba.

Shehu Kangiwa mutun ne mai masoya da yawa kuma ya yi kaurin suna wajen samawa al'umma ruwan sha, kula da lafiya da harkar ilimi da dai sauransu.

Allah ya jikan shi yayi mashi Rahama.

24/10/2018



پنجاب میں بہترین بلدیاتی نظام لا رہے ہیں۔ وزیراعظم
انشااللہ عوام کو جلد تبدیلی نظر آئے گی۔ وزیراعظم
پچھلی حکومتوں نے جو کرپشن کی ہے اور ملک کو لوٹا ہے تمام کو جیلوں میں ڈالا جائے گا۔ وزیراعظم
شہباز شریف کے ڈراموں سے کوئی فرق نہیں پڑتا۔ وزیراعظم
انشااللہ ایک ایک چورکوپکڑاجائےگا۔ وزیراعظم
یہ جتنے بھی بڑے بڑے ڈاکو شہباز شریف کی گرفتاری پر شور مچا رہے ہیں انشااللہ تمام جیلوں میں جائیں گے۔ وزیراعظم
ان چوروں نے جو اربوں روپے ملک کے لوٹے ہیں وہ پیسا واپس لا کر مہنگائی پر قابو پایا جائے گا۔ وزیراعظم
یہ چور جتنا مرضی شور مچا لے ان کوہرگز نہیں چوڑا جائے گا چاہے یہ سڑکوں پر آئیں یا اسمبلی میں شور مچائے۔ وزیراعظم
ایک ایک چور کو پکڑوں گا کسی کو نہیں چھوڑوں گا۔ وزیراعظم
چیئرمین نیب کی اسپیڈسست ہے،انھیں جس قسم کی مدد چائیےدینگے۔ وزیراعظم
میں ڈیڑھ مہینے میں منگائی ختم نہیں کرسکتااسکیلیئے آپکوتھوڑاصبرکرناہوگا۔ وزیراعظم
اگرنیب میرے ماتحت ہوتی تواس وقت 50 بڑے بڑے چور جیلوں میں ہوتے۔ وزیراعظم
قوم کا پیسہ قوم پر خرچ کریں گے۔ وزہراعظم
اس کے علاوہ وزیراعظم پاکستان جناب عمران خان نے اور بھی بہت سی اہم باتیں کی اور جو چور ڈاکو سڑکو پر آنے کا شور مچا رہیے ہیں ان کو آفر دی ہے کہ اگر سڑکو پر آنا ہے تو کنٹینر ہم دیں گے۔

Ta Sadaukar Da Katafaren Filinta Domin Gina Masallaci A Jihar Sokoto Tare Da Bada Gudummawar Dubu 800DAGA MUKHTAR HALIRU...
24/10/2018

Ta Sadaukar Da Katafaren Filinta Domin Gina Masallaci A Jihar Sokoto Tare Da Bada Gudummawar Dubu 800

DAGA MUKHTAR HALIRU TAMBUWAL SOKOTO

A ranar Litinin din da ta gabata Hukumar Zakkah da Wakafi ta Jihar Sakkwato ta karbi wakafin fili daga hannun Hajiya Fatima Muhammad.

Hajiya Fatima, ta bayar da filin nata dake Unguwar Guiwa layout a matsayin wakafi domin Allah ta da nufin gina masallaci.

Cikin jawabin da ta yi lokacin bada filin ta ce "na yi wannan ne lura da Hadisin Annabi S.A.W dake nuni da idan mutum ya mutu abu uku ne za su amfane shi, ciki har da wanda ya gina masallaci" (Sadakatul Jariya).

Ta kara da cewa "Na zauna na yi tunanin wannan Unguwar babu masallaci, kuma shiyar ta kunshi jama'a, sai na yanke shawarar naba da wannan filin domin a yi masallai, kuma ga bohol dina nan gaban gidana a jawo a yi famfuna a yi wakafi, kuma hukuma na iya sarrfa filin zuwa duk abinda zai amfanar da al'umma".

Hajiya Fatima ta gabatar da taswirar masallacin da kudi naira dubu dari takwas (800,000.) domin fara aiki da su.

Hajiya Fatima ta yi kira ga 'yan uwanta Mata da sauran al'umma da su yi hubbasar shiga cikin irin wadannan ayyuka domin taimakawa musulunci da al'ummar musulmi baki daya.

Shugaban Hukumar Malam Muhammad Lawal Maidoki, kuma mataimakin sakatare mai kula da kasashen yankin Afirika ta yamma, na kasashen Duniya masu sha'anin zakka da wakafi, (Sadaukin Sakkwato) ne ya jagoranci karbar wakafin tare da wasu ma'aikatan hukumar.

A cikin jawabinsa na karba, ya bayyana matar a matsayin mace ta farko da ta taba bada wakafin wuri domin gina wani abin amfani ga bayin Allah, kuma ta biyu a bada wakafin kudi, haka ma ya yi kira ga sauran mutane da su dubi muhimmacin yin wakafi domin Allah da samun tsira gobe Lahira.

Shugaban ya bada tabbacin za su yi kokarin kula da wurin a matsayin su wadanda sharia ta dorawa kula da shi. Sadaukin ya bada tabbacin za a yi duk abinda ya kamata na shari'a, samar da shaidu, sanya hannu da fitar da iyakar wurin dan cika sharudddan wakafi.

A karshe ta zagaya da wakilan hukumar cikin wannan wurin.

Daraktan tsare-tsare na ma'aikatar Malam Murtala Garba Alkali ne ya jagoranci yin addu'a ta musamman ga wannan baiwar Allah.

Daraktan zakka Malam Muhammad Umar Hamma Ali, ta kudi, Hajiya Huraira Isah Illo, Jami'in Hulda da 'yan jarida Malama Abubakar Sadik, na cikin wadanda s**a shaidi karbar wannan wakafin tare da sauran ma'aikatan hukumar.

Ko kwanan baya hukumar ta karbi wani gida da ofishi wanda wasu bayin Allah s**a bada a matsayin sadaka.

Bori Mai Kashe Bokan Karya,Rana Bakason Kazamar Kallo,Girgije Mai Bada Ruwa,Marsandi Son Kowa,Jan Kada Mai Hana Wanka,Ka...
24/10/2018

Bori Mai Kashe Bokan Karya,
Rana Bakason Kazamar Kallo,
Girgije Mai Bada Ruwa,
Marsandi Son Kowa,
Jan Kada Mai Hana Wanka,
Katangar Yashi Ana Gini Kana Rushewa,
Linzamin Doki Bakayi K**a Da Kaza Ba,
Guda Kake Mai Kawar Da Dubu,
Shan ruwa mai tsami Sai bunsuru mai gemu,,
Tusa Bata hura wuta Sai an hada da fatar baki.. Muhammad kafi sunan arna..
Dogo mai dogon Zamani..Kakuru dama kere, kowa ya yi tagumi tunanin ka yake. B M W

24/10/2018

Up up up a.p.c may Allah achieve all our ambition

Address

Bodinga
Bodinga

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.p.c Media Youths Mobilization Bodinga posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to A.p.c Media Youths Mobilization Bodinga:

Share