Shufaonlinetv

Shufaonlinetv Thank for like our page

Women face
22/03/2024

Women face

22/03/2024

Magana cikin hikima

please share it my people 🙏🙏
28/01/2024

please share it my people 🙏🙏

Kasance damu ashafikanmu domin sauraran shirye shiryenmu da zarar kun dora
28/01/2024

Kasance damu ashafikanmu domin sauraran shirye shiryenmu da zarar kun dora

Dm for cocept
27/01/2024

Dm for cocept

08/04/2023
02/04/2022

Babangida sak

**We are still move JOBAA****Babangida kawai**Kwazanka da kokarinka shineyasa Al,umma suke muradin da kazama wakilinsu a...
17/11/2021

**We are still move JOBAA**

**Babangida kawai**

Kwazanka da kokarinka shineyasa Al,umma suke muradin da kazama wakilinsu a abuja domin irin aiki da kake da nuna kwazo ga Al,umma Dan haka a kowanna lokaci nake Kara kira da Al,ummar birninkudu da buji da sufito kwansu da kwarkwata domin zaban shugaba Nagari a matsayin wakilinsu a Abuja

**HON. IBRAHIM BABANGIDA UMAR GANTSA FOR MEMBER HOUSE OF REPRESENTATIVE FEDERAL CONSTITUENCY**

Sign............
Extra Ordinary. Shuaibu A. Sani Shufa
JOBAA NATIONAL CHAIRMAN

23/10/2021

**BABANGIDA KAWAI**

Ita zuciya Mai kyautatamata takeso
Hadu gurin da ake bashi yake budewa
kafa gurin da akebata takezuwa
Kunnuwa gurin da ake fadin Abu Mai amfani suke saurara
Baki Adali yake yawan ambato

Taya bazamubikaba bayan Duniya tasheda Kai mutumne na mutane Mai Kishin talakawa Mai burin Raya birni da kauye Maison cigaban matasa

Kuri,armu takace domin kai mutunne Nagari

HON. IBRAHIM BABANGIDA UMAR GANTSA FOR MEMBER HOUSE OF REPRESENTATIVE BIRNINKUDU BUJI FEDERAL CONSITUNCY

Sign✏️✏️✏️
Comr. Shuaibu A Sani Shufa
JOBAA NATIONAL CHAIRMAN

Address

Kangire
Birnin-Kudu

Telephone

+2348133811437

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shufaonlinetv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Shufaonlinetv:

Share