Kabiru amadu matawalleglg/001

Kabiru amadu matawalleglg/001 “Leadership is not a person or a position. It is a complex moral relationship between people based on

Mallam khalifa Muhammadu sanusi ll yana gaisheku❤️🙏 da kai niki mai karatu
01/07/2021

Mallam khalifa Muhammadu sanusi ll yana gaisheku❤️🙏 da kai niki mai karatu

Meye a rayinku Akan   A matsayin shugaban kasa Atikukawai
26/06/2021

Meye a rayinku Akan A matsayin shugaban kasa

Atikukawai

Yanzu a Najeriya ace kasamu dama irin ta wannan mutum da yamari Macrona, Idan kasamu irin ta wazaka mara acikin yan siya...
12/06/2021

Yanzu a Najeriya ace kasamu dama irin ta wannan mutum da yamari Macrona,
Idan kasamu irin ta wazaka mara acikin yan siyasar Najeriya 🇳🇬........ Ra'ayi riga 👌....? 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

09/06/2021

Kalli yarda aka mare shugaban kasar France 🇫🇷

Allahu mungode ma ton yanxo ya fara walakanta

Shine wanda yayi batance ga annabi rahama Muhammadu rasululilah

Salihu tanko yakasai. Yace gazawar  gwannatin taraiyane  ya jawo  a ka rufe Twitter . a Nigeria Tsohon Mai ba  gwamna ja...
05/06/2021

Salihu tanko yakasai. Yace gazawar gwannatin taraiyane ya jawo a ka rufe Twitter . a Nigeria

Tsohon Mai ba gwamna jahar kano sahawara .yace shi baya goyon bayan gwannati Nigeria Akan rufe Twitter ,yace duk da dai yansan cewa Twitter na Bada goyon bayan wajan wargaxa Nigeria, yace amma hana Twitter dakilai ma wasu abinci ne. Yace ko wani dan kasa Yana da incin yafadi albarkacin bakinshi .
Mexakauce kuma kuna goyon bayan akan maganar
Salihu tanko yakasai

Majalisar wakilan Najeriya ta samu wata shawara mai bukatar a yi dokar da za ta bayar da damar sauya sunan Najeriya zuwa...
03/06/2021

Majalisar wakilan Najeriya ta samu wata shawara mai bukatar a yi dokar da za ta bayar da damar sauya sunan Najeriya zuwa United African Republic.
Meye ra,ayin ku

What lesson have you learned from the transitional life of N'Golo Kanté ?
30/05/2021

What lesson have you learned from the transitional life of N'Golo Kanté ?

29/05/2021
Shim kayarda da muhammadu sanusi ll   Shine khalifan tijaniyya  a nigeria??
20/05/2021

Shim kayarda da muhammadu sanusi ll
Shine khalifan tijaniyya a nigeria??

16/05/2021

Wai meyasa mutune suna yin kyau ga sallah eid

I A wani gari anyi wani sarki mai masoya da yawa, Mai hikima, Mai kudi, Mai ilimi, Mai fasahar magana, Mai kyauta, Mai h...
12/05/2021

I A wani gari anyi wani sarki mai masoya da yawa, Mai hikima, Mai kudi, Mai ilimi, Mai fasahar magana, Mai kyauta, Mai hakuri, Mai fara'a, Mai asali, ga iya ado tamkar dawisu, gashi adali Mai tausayin talakawa, gashi masoyin manzan Allah, gashi bawan Allah, wannan wani irin mutumin ne kowa naka, kowa yaganka sai ya kyasa Dan Allah Ina tambaya shin akwai irinsa kuwa? Indai Kai masoyinshine na hakika toh kayi comment Dan Allah Dan annabi Muhammadu

Allah ya karawa malam lfy

👑👑👑🔴🔴🔴🔴✊

Address

Yauri. Shanga Road
Birnin-Kebbi

Telephone

+2348149926414

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kabiru amadu matawalleglg/001 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kabiru amadu matawalleglg/001:

Share