03/05/2024
DA DUMI-DUMIN SU🔥🔥🔥
"Duk Malamin da ya koma Hawan mumbari ko ya kunna speaker ya ce Iyayen Annabi S.A suna wuta za'a ƙwace Masallacin sa, kuma har abada ba zai koma magana da sunan Addini ba ko a wacce jiha yake a faɗin Nijeriya."
~ Sarkin Musulmi.