Udu & Tadurga support vanguard

Udu & Tadurga support vanguard AFRICAN DEMOCRATIC CONGRESS

Saidae muceh Masha Allah Mai girma tsohon dan takar gwamna na jam iyar PrP wato Dr Abubakar udu idri mni Dallatun gwandu...
23/07/2025

Saidae muceh Masha Allah

Mai girma tsohon dan takar gwamna na jam iyar PrP wato Dr Abubakar udu idri mni Dallatun gwandu

Azaman da akayi yau larba 23/july/2025 ne yanuna raayinsa tareda goyon bayan dinbun jamaar sa Akan marawa wannan sabuwar tafiya baya domin ganin ancimma nasara ga wannan tafiya

Sannan yayi kira zuwa ga al ummar sa mabiyan sa dasu zo domin ayi tafiyar gsky dasu domin akwai alkhairi acikin wannan tafiyar ta ADC

Sannan yakara da janwo hankali jama a cewa Dan Allah su tsaya suyi siyasa mai tsafta babu cuta babu cutar wa

Bayan haka yace su suna fada ne da rashin adalci da mulkin ganin dama da akewa talaka wa ajahar kebbi shine yabashi damar marawa wannan tafiyar domin itace keda alamomin kawo sauyi da taimakon Allah

Saidea muce masha Allah
Allah yakara humana jagora Amin

✍🏻
Comrd ibrahim bala koko

Address

Birnin-Kebbi

Telephone

+2347037852484

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Udu & Tadurga support vanguard posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share