P R P Birnin kebbi local government

P R P Birnin kebbi local government Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from P R P Birnin kebbi local government, Government Organization, Gwadangaji Area, Birnin-Kebbi.

14/09/2021

๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธPEOPLE'S REDEMPTION PARTY (PRP) ๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช.
๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌKEBBI STATE CHAPTER, NIGERIA ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ.

IF YOU HAVE THE CHANCE TO MAKE SOMEONE HAPPY, JUST DO IT.
SOMETIMES PEOPLE ARE STRUGGLING SILENTLY. MAYBE YOUR ACT OF KINDNESS CAN MAKE THEIR DAY.

A JOINT MEETING๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘งโ€๐Ÿ‘ง OF PRP (VICTORY) OF STATE/LGA P R P EXCO AND STATE PRP STAKEHOLDERS WAS HELD AT PROFESSOR MUHAMMAD ATTAHIRU JEGA'S FARMHOUSE NEAR SIR AHMADU BELLO INTERNATIONAL AIRPORT AMBURSA BIRNIN KEBBI, KEBBI STATE.

Today Tuesday the 14th of September, 2021 the PRP Kebbi State Branch held a joint meeting of the State/LGA Excos and the Stakeholders at Professor ATTAHIRU JEGA's farmhouse in Birnin Kebbi.

The meeting was chaired by the Chairman State Stakeholders Forum Abubakar Udu Idris mni (Dallatun Gwandu) supported by the Acting State Chairman Suleiman Mohammed Argungu. Party Chieftains present at the meeting were:
i. State Woman leader Haj Safiya Tanko
ii. State Organising Secretary Shuaibu Abdullahi mni
iii. Secretary of the State Stakeholders Forum Usman Abubakar Gwandu
iii. Acting State Assistant Financial Secretary Yazid Abubakar
iv. Acting State Youth Leader Muhammad Kabir Umar
v. Acting Assistant Legal Adviser Barr IG Rambo
vi. State Auditor Muhammad Saidu Koko
vii. All Chairmen and Secretaries of the Zonal Stakeholders Forum
viii. All LGA Chairmen and their Secretaries
ix. All Chairmen of LGA stakeholders Forum.

The joint meeting discussed the outcome of the recent zonal tour and the lessons learnt from the tour. It is also discussed the recent letter sent to the State Government on the need to begin early preparation for the conduct of Local Government elections. It maintained its stand to oppose any appointment of Administrators or caretaker Committees. The budget and source of funds for the Party were similarly discussed. The meeting finally resolved to continue to strengthen democracy through mobilisation and sensitisation of the citizens. It also resolved to carry out tour of LGAs soon.

๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญINNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ ALLAHUMMA AJIRNA MIN MUSIBATIH WAKHALIFNI KHAIRAN MINHA.  A yau Lahadi 22/8/202...
22/08/2021

๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญINNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
ALLAHUMMA AJIRNA MIN MUSIBATIH WAKHALIFNI KHAIRAN MINHA.

A yau Lahadi 22/8/2021
Kenan a jahar kebbi inda Al'ummar tsohon Gari takalau da filin Sarki acikin Karamar hukumar Mulki ta Birnin kebbi local government S**a tsinci kansu a cikin rudanin annobar ciwon Amai da gudawa da tayi Sanadiyar rasa rayukan Bayin Allah da Dama.

Tawagar jagororin jam'iyyar P R P Nasara ta jahar kebbi da Kuma Birnin kebbi local government ne S**a samu Damar zuwa ta'aziyya a gidajen Wadannan Mamatan da Kuma yi musu Addu'ar neman rahma a wurin Ubangiji ga Wadannan Mariyagayan su Kuma Yan Uwan nasu Allah Ubangiji ya Basu hakuri da juriyar wannan rashin da Akayi.
A Madadin Chairman na rikon kwarya P R P Nasara na jahar kebbi.
HONOURABLE SULEIMAN MUHAMMAD ARGUNGU.
Nayiwa yan Uwa da Abokanin Arzikin Wadannan Mamatan ta'aziyya da fatan Allah ya sadasu da rahmarsa Ameen.
LAHAULA WALA KUWWATA ILLAH BILLAH.
๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

ALLAH UBANGIJI YA JIKAN DUKKANIN MUSULMI BAKI DAYA.๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

โœ๏ธ By P R O BK LG

๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชP     R     P  NASARA ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ—๏ธ                .KEBBI STATE CHAPTER. Committing jam'iyyar P R P Nasara na jahar kebbi...
19/07/2021

๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชP R P NASARA ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ—๏ธ
.KEBBI STATE CHAPTER.

Committing jam'iyyar P R P Nasara na jahar kebbi, kebbi State.a karkashin jagorancin Mai Girma Acting Chairman ALHAJI SULEIMAN MUHAMMAD ARGUNGU na Matukar farin cikin Gayyatar Yan Uwa da Abokanin Arziki Musamman Magoya bayan jam'iyyar P R P Nasara Dakenan Jahar kebbi, zuwa wajen tarban Shugaba Kuma Uba a cikin wannan jam'iyyar ta P R P Nasara Wato PROFESSOR ATTAHIRU JEGA.
Domin Gudanarda Ziyarar Gaisuwar Barka da Sallah.

A garuruwa kamar haka๐Ÿ‘‡.

1. Gwandu Emirate.
A ranar Juma'a 23/7/2021.

2. Argungu Emirate.
Ranar Assabar 24/7/2021.

3. Yauri Emirate.
Ranar Lahadi 25/7/2021.

4' Zuru Emirate.
Ranar Littinin 26/7/2021.

5. KOKO/ BESSE
Ranar Talata 27/7/2021

Wurin: A Ofishin jam'iyyar P R P Nasara Dake kowanne Emirates.

LOKACI: 9:30am na Safe

ALLAH YA BADA IKON ZUWA AMEEN.๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชP. R. P NASARA๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ—๏ธ.
KEBBI STATE CHAPTER BIRNIN KEBBI

.๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช P R P NASARA ๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช.                  .DA YARDAR ALLAH.    A yau kenan 22/5/2021 inda Tawagar Mai girma Chairman na ...
22/05/2021

.๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช P R P NASARA ๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช.
.DA YARDAR ALLAH.

A yau kenan 22/5/2021 inda Tawagar Mai girma Chairman na jam'iyyar P R P Nasara ta Birnin kebbi local government wato Alhaji Abubakar zaki Muhammad ta Sauka a garin gulumbe wajen Daurin Auren Diyar Mataimakin Chairman na Birnin kebbi local government WatonALHAJI SA'IDU GULUMBE.

Andai Daura Auren ne da Misalin karfe goma na safiyar yau Assabar a nan cikin garin gulumbe.

Mai girma Chairman Alhaji zaki Muhammad da tawagarsa sun samu damar halartar wannan taron domin taya Mai girma Mataimakin Chairman Murnan wannan Auren Diyar tasa. Muna Addu'ar Allah Ubangiji da ya sanya Alkhairinsa Acikin wannan Auren ya kade duk wani sharrin da zaizo a cikin lamarin zamantakewarsu,

Muna Addu'ar Allah Ubangiji da ya Albarkacesu da samun yaya Nagari Masu taimakon Addini da Iyaye dama kasa baki Daya.

.Masha Allah.

๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชP R P Nasara ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธ

๐Ÿ–‹๏ธBy P R O BK LG.

๐Ÿ—๏ธP R P NASARA๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑKEBBI STATE CHAPTER.๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑ๐Ÿ—๏ธ.            ๐Ÿ—๏ธ.          ๐Ÿ—๏ธ.  Daga nan Dakin Taro na Shagalinku hotel dake na...
29/04/2021

๐Ÿ—๏ธP R P NASARA๐Ÿ—๏ธ
๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑKEBBI STATE CHAPTER.๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑ
๐Ÿ—๏ธ. ๐Ÿ—๏ธ. ๐Ÿ—๏ธ.
Daga nan Dakin Taro na Shagalinku hotel dake nan cikin garin Birnin kebbi, kebbi State.

Inda Jam'iyyar P R P Nasara ta jihar kebbi ta gudanarda taronta na 21 local government a yau Laraba 28/4/2021.

Domin bayarda takardar Shedar tabbatarda zama Zababbun Shuwagabannin a karkashin Jam'iyyar ta P R P Nasara ga wadanda aka zaba a zaben Congress din da ya gabata a ranar 10/4/2021.

Bugu da Kari Kuma a wajen taron an Tattaunawa wadansu Muhimman batutuwa game da wannan Jam'iyyar da Kuma irin yanda tafiyar take tafiya a halin yanzu Hadi da irin wani sabon salo da aka samu yazo na ciyarda wannan Jam'iyyar gaba duk da dai ana samun wadansu Matsalolin da suke son su shige muna gaba Amma a halin yanzu kam insha Allah komai muna sa ran zai tafi dai dai kamar yanda ake bukata.

State Chairman na Jam'iyyar P R P na jahar kebbi Aliyu Alkali Galadima yayi bayani Matuka da Kuma godiya bisa goyon bayanda Members ke badawa a wajen wannan tafiyar yayi jinjina Sosai da Kuma fatar Allah yaci gaba da Dafamuna akoda yaushe Alfarmar wannan Mai Albarka wato watan Ramadam.

Shima State Secretary Alhaji Atiku Ahmad Mai Aho yayi tsokaci akai da fatar Allah ya karemu daga sharrin Makiya da Mahassada akoda yaushe.

Bissalam.

๐Ÿ–‹๏ธ By P R O Birnin kebbi local government Ibrahee Usman gwadangaji.

๐Ÿ—๏ธP R P NASARA  ๐Ÿ—๏ธ                      ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑBK LG kebbi State ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑDukkan Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki Da ya n...
10/04/2021

๐Ÿ—๏ธP R P NASARA ๐Ÿ—๏ธ

๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑBK LG kebbi State ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑ

Dukkan Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki Da ya nuna Muna Anyi zabe lafiya Kuma anagamashi lafiya, anan karamar hukamar Mulki ta Birnin kebbi local government, Kebbi State.

Inda aka fito zabe Kuma aka zabi yan takara na kowance kujera Kamar haka.

1: Alhaji Abubakar zaki Muhammad ( Chairman party Birnin kebbi local government).

2: Sa'idu Abdullahi ( vice chairman Birnin kebbi local government).

3: Mustapha Umar (Secretary Birnin kebbi local government).

4: Bashar Aliyu ( Assistance Secretary).

5: Muhammad Nuraddeen Osama (Organizing secretary).

6: Faruku Mai turare (treasurer)

7: Fatima Shehu (Women leader)

8: Umar Abubakar Zauro ( Auditor).

9: Ibrahim Usman gwadangaji ( Publicity Secretary).

10: Faruku Alhaji ( youths learder).

11: Abdulwaris Suleiman (Financial secretary).

12: Zubairu Bawa _( Ex-Officio 1)

13: Abubakar Mai Damma_( Ex-Officio 2).

14: Mashayabo Hassan _(Ex-Officio 3).

15: Amadu Hakimi_( Assistant Organizing secretary).

ALHAMDULILLAH Allah Ubangiji ya kara bamu Nasara a cikin wannan tafiyar tamu. Allah ya kara bamu Hadin Kai.

๐Ÿ–Š๏ธBy P R O Birnin kebbi local government.
Ibrahim Usman gwadangaji.

๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชMASHA ALLAH ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑKai tsaye Daga nan kofan gidan Alh Abdullahi Mai Bulo Makerar Gandu Birnin kebbi. Inda aka Daura Auren D...
09/04/2021

๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชMASHA ALLAH ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑ

Kai tsaye Daga nan kofan gidan Alh Abdullahi Mai Bulo Makerar Gandu Birnin kebbi.
Inda aka Daura Auren Diyar gidan Faruku Alhaji Mai tiles Youths leader P R P Nasara Birnin kebbi local government.

Mal. Abubakar Ibrahim (Abu Star)
&
Malama Nafisat Umar Faruk.

Muna Addu'ar Allah Ubangiji ya Sanya Alkhairinsa Acikin wannan Auren da Akayi ya basu hakurin zama da juna ya kuma Bada zuri'a Dayyaba.

Youths leader yana godiya Sosai da kuma fatan Allah ya sakawa kowa da Mafificin Alkhairinsa.
Ameen.

Mungode Mungode Mungode.

P R P Nasaraaaaaaaah.

๐Ÿ–‹๏ธBy P R O to the P R P OFFICE BK LG at GWADANGAJI Area.๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑ๐Ÿ—๏ธ

๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธGAYYATA GAYYATA GAYYATA ๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช   ๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘ฆโ€๐Ÿ‘ฆAmadadin Yan Uwa da Abokanin Arziki Muna Matukar farin cikin gayyar Yan Uwa da...
08/04/2021

๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธGAYYATA GAYYATA GAYYATA ๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช

๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘ฆโ€๐Ÿ‘ฆAmadadin Yan Uwa da Abokanin Arziki Muna Matukar farin cikin gayyar Yan Uwa da Masoya zuwa wajen Daurin Auren Diyar Daya Daga cikin Members namu na wannan Jam'iyyar ta P R P Nasara Birnin kebbi local government Kebbi State, wato Faruku Alhaji (youths learder P R P Nasara Birnin kebbi local government).

Mal. Abubakar Ibrahim (Abu Star)
&
Malama Nafisat Umar Faruk.

Wanda za'ayi kamar Haka.

Wuri: kofar gidan Alh Abdullahi Mai Bulo Makerar Gandu, Birnin kebbi.

Rana: juma'a 9/04/2021

LOKACI.
karfe 9:00am Na Safe.

.WANKIN ANGO.
Wuri: Gidan Sani teacher bayan Nagari College.
Lokaci: karfe 5:00pm Na yamma.

๐Ÿ–‹๏ธBY P R O BK LG
P R P OFFICE GWADANGAJI.

๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชP R P Nasara P R P Nasara ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธ         ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชMasha Allah barakallah ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช           .Ina gwanin wani ga Nawa.      .Alhaji ...
26/03/2021

๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชP R P Nasara P R P Nasara ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธ
๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชMasha Allah barakallah ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช
.Ina gwanin wani ga Nawa.
.Alhaji ABUBAKAR UDU IDRIS Mni.

Alhamin 25/3/2021.

Kai tsaye Daganan Fadar Mai Martaba sarkin gwandu Majo General ALHAJI MUHAMMAD ILIYASU BASHAR Mni (Emir of Gwandu).

Inda tawagar Jam'iyyar P R P Nasara da kuma Masoya Mukaje wajen godiya da kuma Nuna farin ciki bisa samun sarautar da Allah ya Nufi Mai gidan mu kuma Babban jigo a cikin wannan Jam'iyyar P R P Nasara a jihar kebbi wato.

ALHAJI ABUBAKAR UDU IDRIS Mni CHAIRMAN STAKE HOLDERS COMMITTEE
A Matsayin Dallatun Gwandu.

Inda Mai Girma Sarkin gwandu yayi jawabi Sosai game da Halayyar da kuma irin Chan Chantar Alhaji Abubakar Udu Idris bisa Wannan Sarautar ta Dallatun Gwandu kana kuma yayi Addu'ar Allah Ubangiji ya tayashi riko ya kuma bashi ikon kiyayewa ya kuma bashi ikon sauke hakkinda ya rataya a wuyanshi.

Mai Girma Dallatun Gwandu ALHAJI ABUBAKAR Udu yayi godiya Sosai ga Sarki da yan Majalisa Masarautar Gwandu bisa irin yanda s**a Nuna goyan bayansu bisa wannan Sarautar ta Dallatun Gwandu.

Daga karshe dai Mai Girma Sarkin Gwandu ya rufe taro da Addu'ar Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya a wannan jaha tamu dama kasa baki Daya. Amin.

โœ๏ธBy P R O BK LG
Ibrahim Usman gwadangaji.
๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช P R P Nasara ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธ

๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชALHAMDULILLAH๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช              ๐Ÿ—๏ธMASHA ALLAH๐Ÿ—๏ธ         .13/3/2021.                ๐Ÿ“ขP R R NASARA ๐Ÿ”Š  ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช.Birnin kebbi local...
13/03/2021

๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชALHAMDULILLAH๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช ๐Ÿ—๏ธMASHA ALLAH๐Ÿ—๏ธ
.13/3/2021. ๐Ÿ“ขP R R NASARA ๐Ÿ”Š

๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช.Birnin kebbi local government.๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช

Karkashin jagorancin Mai Girma Chairman party na P R P Nasara Birnin kebbi local government.
ALHAJI ZAKI MUHAMMAD.

Na godiya Sosai bisa yanda Yaya da Masoya na wannan Jam'iyyar ta P R P Nasara Birnin kebbi local government s**a bada goyon baya na ganin ansamu anyi zabe lafiya kuma ankare lafiya.

Chairman Alhaji Zaki Muhammad Hadi Da Chairman Stake holders Committee Alhaji Bello Haliru sun jinjinawa shuwagabannin wannan Jam'biyyar ta P R P Nasara game da irin Namijin kokarinda s**ayi a fagen ganin wannan zaben anyishi lafiya.

Daga karshe dai wannan zaben ya gunada ne kamar yanda aka tsarashi na ganin anyishi bisa ka'ida da kuma kamanta Adalci ga Yan takara kuma kowa nayi na'am da wannan tsarin na wannan zaben.

Committee da kuma Members na wannan Jam'biyyar ta P R P Nasara Birnin kebbi local government Suna Matukar godiya ga Mazabun mu da aka gudanarda wannan zaben Allah yaci gaba da bamu Nasara a cikin wannan tafiyar tamu.

๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ–‹๏ธ By P R O BK LG kebbi State.๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช

๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช UP UP. P R P. VICTORY ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธ     ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชMasha Allah barakallah ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชMasha Allah it's today at professor Attahiru jefa farm la...
11/03/2021

๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช UP UP. P R P. VICTORY ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธ

๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชMasha Allah barakallah ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช
Masha Allah it's today at professor Attahiru jefa farm land.
Practical and Demonstration of Direct and Indirect voting at the PRP training of election monitoring teams (EMTs).

at Birnin kebbi, P R P Victory kebbi State Chapter.

๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชP R P Nasara๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธ       Birnin kebbi local government kebbi State.  A cikin kokarin  ganin an ciyarda wannan Jam'iyya...
30/01/2021

๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชP R P Nasara๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธ
Birnin kebbi local government kebbi State.

A cikin kokarin ganin an ciyarda wannan Jam'iyyar ta P R P Nasara gaba anan cikin garin Birnin kebbi local government.

A yau Assabar 30/1/2021 ne aka gudanarda zaman Meeting na Exco's Hadi da Woman learder's na Wards din mu dake nan cikin garin Birnin kebbi da kewayenta.

An zauna kuma attatauna wadansu Muhimman batutuwa da yakamata wannan Jam'iyyar ta saka a gaba game da Mata da kuma sauran Matasa.

Mai Girma Chairman Birnin kebbi local government, ALHAJI ABUBAKAR Zaki MUHAMMAD yayi jawabi da kuma Jan Hankali game da wannan tafiyar da kuma irin yanda tsarin ta yake tun daga Chan Sama har ya zuwa Kasanta.

Itama Stake holders HAJIYA HUSSAINA IBRAHIM tayi Kokari Matuka Hadi da Namijin kokari wurin ganin ta hada wadannan Matan na Ward din Birnin kebbi local government wuri Daya, tayi jawabi Sosai Hadi da bayanai Masu Muhimmaci game da wannan tafiyar kuma taja Hankalin wadannan Matan akan su tashi tsaye s**ara kokari wajen bidar Mata ta ko'ina Domin Su tabbatarda Sunyi Rajista a cikin wannan partyn na P R P Nasara.

Daga karshe dai Mai Girma Chairman Alhaji Abubakar Zaki Muhammad da kuma Hajiya Hussaina Ibrahim da Sakatare Mustapha Umar da Sauran Members Sunyi Addu'ar fatan Alkhairi da samun Nasara acikin wannan tafiyar tamu da kuma fatan Allah yasa Mudace Ameen.

๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ชP R P Nasara ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ช๐Ÿ—๏ธ
๐Ÿ–‹๏ธ Ibrahim Usman gwadangaji p r o BK LG.

Address

Gwadangaji Area
Birnin-Kebbi

Telephone

+2347034797351

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when P R P Birnin kebbi local government posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to P R P Birnin kebbi local government:

Share