01/04/2022
Mun Shirya Tsaf Muna Jiran Sahihan Sakonnin Wa 'Yan Da S**a Ga Jinjirin Watan Ramadan A Najeriya ~ Fadar Sarkin Musulmi
Duk wanda ya ga Jinjirin wata zai iya tuntubar daya daga cikin wakilan mai alfarma sarkin musulmi kai tsaye ta wadannan lambonin dake kasa, domin ya shaida musu;
1, 08037157100
2, 07067416900
3, 08066303077
4, 08036149757
5, 08035965322
6, 08035945903
A taimaka a yi share domin sakon ya isa ga al-umma.
~ Daily News Hausa