Sauban JEGA Vanguard

Sauban JEGA Vanguard Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sauban JEGA Vanguard, Political organisation, Jega, Birnin-Kebbi.

Alhhamdulillah Allah Ubangiji Ta'ala Ya Albarkaceni Da Samun Karuwar Yaro Namiji Ina Rokon Allah Ubangiji Ta'ala Yasama ...
29/07/2025

Alhhamdulillah Allah Ubangiji Ta'ala Ya Albarkaceni Da Samun Karuwar Yaro Namiji Ina Rokon Allah Ubangiji Ta'ala Yasama Rayuwa Albarka ๐Ÿ™

Sign

Sauban JEGA Vanguard

29/7/2025

29/07/2025

Banda Son Kai A Nigeria Wacce LG Ce Tafi Sauran LG ๐Ÿ’ช

Masha Allah Mai Gidana Ahmed Musa MON  Ina Rokon Allah Ubangiji Ta'ala Yasa Albarka Ya Kuma Kareka Daga Sharrin Kafe Ya ...
04/01/2025

Masha Allah Mai Gidana Ahmed Musa MON Ina Rokon Allah Ubangiji Ta'ala Yasa Albarka Ya Kuma Kareka Daga Sharrin Kafe Ya Nisantaka Da Miyagun Kaddarori Alfarmar Muhammadur Rasulillah

Mukuma Allah Ubangiji Ta'ala Ya Ciyar Damu Dan Sirrin Da Kecikin Suratul Fatiha Idan Ya Babu Allah Yasa Mana Albarka Ya Allah Dan Girman Zatinka Allah Kaciyar Da Boss Dina Duk Alkairan Wannan

Shekarar Allah Ya Kawo Mana Kungiya Da Zata Neme Boss Dinmu Mai Albarka Idan So Nane Kuma Allah Ubangiji Ta'ala Kasa Barcelona Ce Zata Dauki Boss Dina Idan Kuma Ba Itace Alkairi Ba Allah Ka Bamu Wacce Take Alkairi Ga Boss Dina ๐Ÿ™๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ช

Sign

Sauban JEGA Vanguard

4/1/2025

Da Fatan Kayi Juma'a Lafiya Mai Gidana Ahmed Musa MON  Musa MON Ina Rokon Allah Ubangiji Ta'ala Yasa Amizani Alfarmar Mu...
13/12/2024

Da Fatan Kayi Juma'a Lafiya Mai Gidana Ahmed Musa MON Musa MON Ina Rokon Allah Ubangiji Ta'ala Yasa Amizani Alfarmar Muhammadur Rasulillah Allah Ka Kara Biyan Bukata Alfarmar Muhammadur Rasulillah Dan Gatan Allah Annabin Rahama ๐Ÿ™๐Ÿ™

Sign

Sauban JEGA Vanguard

13/12/2024

Barka Da Safiyar Juma'a Mai Gidana Ahmed Musa MON  MON Ina Rokon Allah Ubangiji Ta'ala Yasa Kayi Juma'a Lafiya Kuma Alla...
06/12/2024

Barka Da Safiyar Juma'a Mai Gidana Ahmed Musa MON MON Ina Rokon Allah Ubangiji Ta'ala Yasa Kayi Juma'a Lafiya Kuma Allah Ubangiji Ta'ala Ya Amsa Ibadar Ka Tare Da Tamu Baki Daya

Fatan Nasara Har Iya Karshen Rayuwarka Ya Allah Dan Girman Zatinka Allah Kasa Aljanna Ce Makomar Wannan Bawa Naka Ya Allah Dukkannin Jin Dadin Da Kayi Tanadin Shi Acikin Aljanna Allah

Kasa Wannan Bawa Nacikin Bamu Wannan Rabo Tare Da Sauran Masoyan Manzon Allah Annabin Rahama

Sign

Sauban JEGA Vanguard

6/12/2024

Raddi Zuwa Ga Wannan Bawan Allah Marar Kishin Al Ummar Wannan Kasa Tamu Ta Nigeria Kayi Waka Kace Wanda Ya Zagi Uban Bar...
04/12/2024

Raddi Zuwa Ga Wannan Bawan Allah Marar Kishin Al Ummar Wannan Kasa Tamu Ta Nigeria Kayi Waka Kace Wanda Ya Zagi Uban Barau Shima Uban Shi To Kasani Cewa Iyayenmu Da Malumanmu Duk

Sunyi Allah Wadda Da Abinda Wannan Bawan Allah Din Barau Yakeson Yaga Yagudana Haka Muma Talakkawa Munyi Allah Waddai Da Hakan Kazage Mu Kuma Dauda Kahutu Rarara Mun Barka Ga Allah

Muna Rokon Allah Ubangiji Ta'ala Yasa Kagirbi Abin Ka Tun Nan Duniya Saboda Kazagi Iyayenmu Kuma Kazagi Malumanmu Kazagi Talakkawan Wannan Kasar Tamu Ta Nigeria Kai Da Allah

Sign

Sauban JEGA Vanguard

4/12/2024

ALHHAMDULILLAH Allah Mun Gode Maka Da Ka Azirtamu Da Mai Irin Wannan Zuciyar A Arewacin Nigeria Dan Tau Sayin Al Ummar M...
27/11/2024

ALHHAMDULILLAH

Allah Mun Gode Maka Da Ka Azirtamu Da Mai Irin Wannan Zuciyar A Arewacin Nigeria Dan Tau Sayin Al Ummar Musulmi Wallahil A Azim Tun Da Nake A Duniya Bantaba Ganin Wanda Yai Irin Abin Da Mai

Gidana Ahmed Musa MON Yai Ba Kai Juma'a Muce Allah Alhhamdulillah Bayin Allah Da Suke Haya Guraren Shi Lokacin Bada Kuddin Hayar Yazo Har Sunfara Shirye Shiryen Biya Sai Gashi Kwatsam

Sun Samu Labari Mai Dadin Ji Daga Mai Gidan Namu Baki Daya Dan Musa Cewa Kar Wanda Yabiya Haya Bana Ya Yafe Makowa Kai Jama'a Wannan Bawan Allah Din Ya Cancanci Yabo Tare Da Yimasa

Addu'ar Gamawa Lafiya Ya Allah Dan Girman Zatinka Allah Ka Dubi Lamurran Shi Allah Dan Girman Zatinka Allah Kasa Aljanna Ce Makomar Shi Allah Kai Masa Tsari Da Tsarin Ka ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™

Sign

Sauban JEGA Vanguard

27/11/2024

Ya Allah Ka Bamu Saโ€™ar Rayuwa, Ya Allah Ka Bamu Saโ€™ar Mutuwa, Ya Allah Ka Saka Mu Cikin Masu Rabo Mai Kyau A Duniya Da L...
02/11/2024

Ya Allah Ka Bamu Saโ€™ar Rayuwa, Ya Allah Ka Bamu Saโ€™ar Mutuwa, Ya Allah Ka Saka Mu Cikin Masu Rabo Mai Kyau A Duniya Da Lahira ๐Ÿคฒ ๐Ÿ™ Ina Yiwa kowa Fatan Alkairi ๐Ÿ™Œโค๏ธ

Sign

Sauban JEGA Vanguard

2/11/2024

Masha Allah Allah Alhhamdulillah Ta Ko Ina Mai Gidana Ahmed Musa MON  Sai Samun Soyayya Yake Daga Gurin Masoya Tare Da Y...
02/11/2024

Masha Allah Allah Alhhamdulillah Ta Ko Ina Mai Gidana Ahmed Musa MON Sai Samun Soyayya Yake Daga Gurin Masoya Tare Da Yimasa Fatan Nasara Allah Ubangiji Ta'ala Ya Kara Zama Gatanka

Allah Ubangiji Ta'ala Ya Iya Maka Ta Inda Baka Zata Ba Alfarmar Muhammadur Rasulillah Dan Gatan Allah Annabin Rahama Tabbas Sayen Nagari Mai Da Kuddi

Sign

Sauban JEGA Vanguard

2/11/2024

Alhhamdulillah Happy Birthday Mai Gidana Ahmed Musa MON  ๐ŸŽ‰ Allah Ubangiji Ta'ala Ya Karama  Rayuwa Albarka Alfarmar Muha...
14/10/2024

Alhhamdulillah Happy Birthday Mai Gidana Ahmed Musa MON ๐ŸŽ‰ Allah Ubangiji Ta'ala Ya Karama
Rayuwa Albarka Alfarmar Muhammadur Rasulillah Dan Gatan Allah Annabin Rahama ๐Ÿฅ‚๐Ÿ’–๐ŸŽ‚๐ŸŽ‰ Fatan

Karshen Rayuwa Mai Kyau My Sir Dan Musa Ikon Allah Ina Rokon Allah Ubangiji Ta'ala Yasa Karshen Ka Yafi Farkon Rayuwar Ka Kyau Dan Hasken Fuskar Annabi Muhammad

Sign

Sauban JEGA Vanguard

13/10/2024

๐ŸšจBREAKING NEWS: Super Eagles captain Ahmed Musa has returned to his former team, Kano Pillars, in the Nigeria top-flight...
05/10/2024

๐ŸšจBREAKING NEWS: Super Eagles captain Ahmed Musa has returned to his former team, Kano Pillars, in the Nigeria top-flight division for the 2024-25 season.๐Ÿฆ…

May Allah protect him against injuries player maker.

I hail you and congratulations, wishing you a successful season leader๐Ÿ”ฅ

Alhamdulilah ๐Ÿ’ƒ

Ahmed Musa MON OON To The World๐ŸŒŽโค๏ธโœŠ

Sign

Sauban JEGA Vanguard

5/10/2024

Juma'a Atul Kareem Mai Gidana Ahmed Musa MON  Allah Ubangiji Ta'ala Yasa Ayi Ibada Karbarbiya Ya Allah Dan Sirrin Da Kec...
04/10/2024

Juma'a Atul Kareem Mai Gidana Ahmed Musa MON Allah Ubangiji Ta'ala Yasa Ayi Ibada Karbarbiya Ya Allah Dan Sirrin Da Kecikin Suratul Fatiha Allah Ka Kara Saka Tausayi Da Tsoron Ka Cikin Zuciyar

Wannan Bawa Naka Alfarmar Muhammadur Rasulillah Dan Gatan Allah Annabin Rahama Ya Allah Ka Iya Masa Da Iyawar Ka Allah Ka Shiga Lamurran Shi

Sign

Sauban JEGA Vanguard

4/10/2024

Address

Jega
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sauban JEGA Vanguard posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share