25/07/2023
SUBHANALLAH SUBHANALLAH SUBHANALLAH
Yana tafiya akan hanya sai ya tsinci wata mate a sume.
Ya ɗauketa ya ruga zuwa Asibiti mafi kusa.
Bayan likita ya dubata,
Litkita ya kalli wannan saurayin ya ce,
ina tayaka murna, congratulations
matarka tana da juna biyu,
ka kusa samun ƙaruwa!
Saurayi y ce,
n
Ni ban san da wani zancen ciki ba b***e har na samu ƙaruwa.
Tana kwance ta ce,
tabbas wannan ɗan naka ne.
Bayan doguwar rigima s**a je aka yi gwajin DNA,
Anan ne likitan da yayi gwajin yace,
ina tayaka murna abokina,
haƙiƙa Ɗan ba naka ba ne.
Saurayi na cikin murna sai likita ya cigaba da cewa,
Babu yadda za a yi a ce wannan ɗan naka ne don bincike ya tabbatar da cewa baka haihuwa.
Saurayi ya cika da mamaki bayan ya tuna yana da aure har da ƴaƴa 2
Ta ya ya za a ce baya haihuwa!
Can ya farka daga barci,
yaga ashe duk abin d yake faruwa a cikin mafarki ne.
Ya yi murna, ya yi godiya ga Allah ya ɗauki robar ruwa ya kur'ba,
Kwatsam ya tuna ashe a watan RAMADANA ake,
Azumi yake yi!
Ya kalli Agogo yaga ƙarfe 9:30 na safe,
ya tashi a gigice ya shirya,
yaje ya shiga motar haya don zuwa wajen aiki...
Ko da aka fara Tafiya sai ya tuna yau Lahadi babu aiki.
Ya dawo gida babu ƴaƴa 2
Babu labarinsu.
Mamaki duk ya k**a shi, daga ƙarshe ya tuna ashe asali ba shi ma da auren!
Ya nemi guri ya yi kwanciyarsa abin sa.
Sai bayan na gama posting din wannan labarin nake tunatar daku ashe bada gaske neba