11/03/2026
HUKUMAR ZAKKAH SADAQA DA WAKAFI TA JIHAR KEBBI TA RABA SADAKAR 30MILLION DA MAIGIRMA GWANNA JIHAR KEBBI COMRADE DR, NASIR IDRIS YA BADA DA WASU 4MILLION DA JAGABAN GWANDU ALH FARUK ENABO YA BADA GA 2 MILLION DA DUHUN 100 NA SHINKAFA DA DALLATUN KAOJE HON ALH BELLO KAOJE YABADA DA 2MILLION DA ALH ZAYYANU SANKA SA HAJJI AFFAIRS YA BADA
yau talata 10/03/2026 Wanda yayyi daidai da 21/ramadam 1447, hukumar zakkah sadaqa da wakafi ta jihar kebbi karkashin jagoranci sheikh Umar isah magaji, sun raba zakkah kuddi sama ga million 38, da sunka fito ga Wasu bayin Allah da anka anbata a sama, maigirma gwanna Dr Nasir idris kaura Gwandu ne yabada sadaka mafi tsoko wadda anka raba a fadin jihar kebbi, inda ko wace local Govt 21 aka basu nasu kaso don suma suje nasu yanki sun zakolo mabukata su basu wannan sadakar da zakkah,
Maigirma commissioner harkokin addininai na jihar kebbi Arc Muhammad sani Aliyu mni, ne ya shugabacin rabon sadakar gadi da wakilin Mai martaba sarkin Gwandu, Wanda Galadiman Gwandu Alh ibrahim Bashar KKB ya wakilta, hadi za Wasu daga cikin uwayen kasar gundumar Birnin kebbi local Govt,
Daga cikin manyan mutanen das**a halarci taron Wanda ankayi a dakin taro na college of heath sciences dake Birnin kebbi sun hada da wakillan chaimomi kananan hukumomin jihar kebbi da manyan malammai da dadaron mutanen da s**a anfana da sadakar.
Jamaa da s**a samu zakka sunyi godiya da adduoin alheri ga wadanda s**a bayar da gudun muwar da masu rabata na Allah yasaka ma kowa da alherinsa ameen
Da karshe dukkan kananan hukumomin dake jihar kebbi zasuyi nasu taron a can yankunan nasu don rabama mabukata