HRH. Alh. Yakubu Muhammad Kwairanga, Emir of Funakaye

HRH. Alh. Yakubu Muhammad Kwairanga, Emir of Funakaye Emir of funakaye, gombe state

Mai Martaba Sarkin Gombe Alh. (Dr.) Abubakar Shehu Abubakar lll. CFR,  Mai Girma Mataimakin Gomnan Jahar Gombe Dr. Manas...
19/11/2023

Mai Martaba Sarkin Gombe Alh. (Dr.) Abubakar Shehu Abubakar lll. CFR, Mai Girma Mataimakin Gomnan Jahar Gombe Dr. Manasseh Daniel Jatau Mai Martaba Sarkin Shelleng Alh. Abdullahi Balaawo Dasong ll, Mai Martaba Sarkin Funakaye Alh. Yakubu Muhammad Kwairanga IV, Sun Kara Kai Ziyara Zuwa Ga Kabarin Mahaifiyar Malam Modibbo Bubayero Dake Garin Shelleng Na Jahar Adamawa.

Allah Ya Jikan Magabatan Mu.

Mai Martaba Sarkin Gombe Alh. (Dr.) Abubakar Shehu Abubakar lll. CFR,  Mai Martaba Sarkin Shelleng Alh. Abdullahi Balaaw...
18/11/2023

Mai Martaba Sarkin Gombe Alh. (Dr.) Abubakar Shehu Abubakar lll. CFR, Mai Martaba Sarkin Shelleng Alh. Abdullahi Balaawo Dasong ll, Mai Martaba Sarkin Funakaye Alh. Yakubu Muhammad Kwairanga IV, Sun Gabatar Da Sallan Azahar Da La'asar A Masallacin Marigayi Modibbo Bubayero Dake Garin Shelleng Karkashin Jagorancin Sheikh Dr. Bashir Abdullahi Gadonkaya.

Allah Yaja Kwanan Sarakunan Musulunchi.

04/11/2023

Allah yakara zumunci

Mun ziyarci Mai Martaba Sarkin Bichi Alh. Dr Nasir Ado Bayero OFR a Fadarsa Dake garin BichiDon kara karfafa zumunci na ...
03/11/2023

Mun ziyarci
Mai Martaba Sarkin Bichi
Alh. Dr Nasir Ado Bayero OFR

a Fadarsa Dake garin Bichi

Don kara karfafa zumunci na iyaye da kakanni

Allah yajikan magabatan mu

NASIHAIdan za ka yi alheri ka gaggauta shi, ka sirranta shi, sannan kada ka yi gori. Wannan shi ne halin mutanen kirkiAl...
10/10/2023

NASIHA

Idan za ka yi alheri ka gaggauta shi,

ka sirranta shi,

sannan kada ka yi gori.

Wannan shi ne halin mutanen kirki

Allah yasa mudace🙏

Saturday 07 October, 2023....Mun Halarci Bikin Yaye Dalibai "Convocation Ceremony" Wanda Jami'ar Mallakar Jahar Gombe, G...
08/10/2023

Saturday 07 October, 2023....

Mun Halarci Bikin Yaye Dalibai "Convocation Ceremony" Wanda Jami'ar Mallakar Jahar Gombe, Gombe State University (GSU) Ta Gabatar a Babban Filin Harabar Makarantar Convocation Square dake Cikin Jami'ar a Fadar Jahar Gombe.

Dalibai wanda s**a gama karatu Allah yakarawa karatunsu albarka... 🙏✊

MASHA ALLAH:Allah Yasa Muga Annabi Muhammadu (S.A.W), Allah Ya Biyawa Kowa Bukatansa Na Alkairi, Allah Yasa Mugama Da Du...
18/08/2023

MASHA ALLAH:

Allah Yasa Muga Annabi Muhammadu (S.A.W), Allah Ya Biyawa Kowa Bukatansa Na Alkairi, Allah Yasa Mugama Da Duniya Lafiya, Allah Ya Bamu Albarkan Dake Cikin Wannan Rana.

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Wannan Rana mai Tarun Albarka ta Juma'a.

NASIHASauki yana tareda tsanani. Mai hakuri yana cimma dadi. Mai kyauta baya rasawa. Kowa yaji tsoron Allah, Allah zai y...
15/08/2023

NASIHA

Sauki yana tareda tsanani.

Mai hakuri yana cimma dadi.

Mai kyauta baya rasawa.

Kowa yaji tsoron Allah, Allah zai yi masa mafita.

Manta da damuwa ka fiskanci rayuwa.

Kowa kagani a duniya akwai abunda ya Dame shi

Allah yasa mudace

Jiya litinin 14/08/2023 Munsamu halartan bikin bude sabon gidan mai, na dan uwa Alh. Mohammadu Maina Adam (kushumaga mag...
15/08/2023

Jiya litinin 14/08/2023
Munsamu halartan bikin bude sabon gidan mai, na dan uwa Alh. Mohammadu Maina Adam (kushumaga maga)

Allah yasanya Albarka

NASIHAKomai a duniya yanada mabudi. Mabudin ilimi shi ne tambaya. Mabudin nasara hakuri. Mabudin arziki tsoron Allah. Ma...
13/08/2023

NASIHA

Komai a duniya yanada mabudi.

Mabudin ilimi shi ne tambaya.

Mabudin nasara hakuri.

Mabudin arziki tsoron Allah.

Mabudin zaman lafiya adalci da gaskiya

Allah yasa mudace

10/08/2023

Address

Nasir Ado Bayero Road
Bichi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HRH. Alh. Yakubu Muhammad Kwairanga, Emir of Funakaye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share