Dankade ward youth for Sen. Shehu Buba Umar

Dankade ward youth for Sen. Shehu Buba Umar Sen Shehu Buba Umar Insha Allahu

01/05/2025
Allahumma Ameen ya hayyu ya qayyum
21/11/2024

Allahumma Ameen ya hayyu ya qayyum

14/10/2024

Sen Shehu Buba Umar Insha Allahu

Bu daddi yar wasika"""""""" Zuwaga yan bauchi central zoneSen. Shehu Buba umar   Ya tuna asirin da mu yan jahar bauchi m...
17/08/2024

Bu daddi yar wasika""""""""
Zuwaga yan bauchi central zone

Sen. Shehu Buba umar Ya tuna asirin da mu yan jahar bauchi ma bamu taba sani bah sai yanzu sabo da ganin yanda ake mana bada kala ta kudi da kayan abinci

Toh fah yan bauchi ta kudu ko yanzu kwalli ta biya kudin sabulu domin Sen Shehu Buba Umar yayi kokare ya yayi aiki tukuru domin yankinsa ya bada jari yara bah appointment yayi aiyuka kala kala sudai sunyi sa"a gaskiya

mudai ayankin mu muna ganin yanda ake mana mulkin k**a karya

Aikinsa bah iya nan ya tsaya bah ya kuma kara tuna asirin kujirar majalistar dantawa tayanda munsan duk halinda kujirar take ciki ta samun aiki ne ko kuma bada jari ko raba appointment ya taimakin yankin sah sosai 2027 governor ya ragiwa wannan bawan allah kawai da ixinin ubangiji kuma zaiyi

Allah ka yuwa wannan bawa nawa kujirar Governo ta yanda zai kara taimakon jahar bauchi baki daya

By

Ku Fada MUSU MUJADDADI DAYA NE DUK JIHAR BAUCHI
17/08/2024

Ku Fada MUSU MUJADDADI DAYA NE DUK JIHAR BAUCHI

DISTINGUISH HONORABLE SENATOR SHEHU BUBA UMAR MUJJADADIN TALAKAWAN NIGERIA GOVERNOR GOBE IN SHA ALLAH 2027
16/08/2024

DISTINGUISH HONORABLE SENATOR SHEHU BUBA UMAR MUJJADADIN TALAKAWAN NIGERIA GOVERNOR GOBE IN SHA ALLAH 2027

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dankade ward youth for Sen. Shehu Buba Umar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share