Burtuwa Unit

Burtuwa Unit To brings awereness and development across the area.

21/02/2025

Amazing!

Duk wanda Akaji maganar sa bata fita kamar sauran Mutane.Duk wanda akaga abinci na biyo masa ta hanci lokacin da yake ci...
21/02/2025

Duk wanda Akaji maganar sa bata fita kamar sauran Mutane.

Duk wanda akaga abinci na biyo masa ta hanci lokacin da yake cin abinci a duba shi da kyau akwai matsalar tsagewar GanÉ—a wanda aka haife sa da ita.

Muna neman masu Wannan matsalar muyi masu aiki mu basu Magani kyauta babu kosisin kobo.
Daga ko ina za a iya Hadamu da mai wannan lalurar insha Allah.

Wannan Itace Lambar WhatsApp Dinmu: 07025766568

Address

Tafawa Balewa/Dass Road
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Burtuwa Unit posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category