14/08/2021
Alhamdulillahillazi bini'imatihittatimussalihat. Muna qara jaddada godiya ga Allah s,w,t mai kowa mai komi wanda cikin hikimarshi yardanshi da amincewarshi ya mana baiwa da samun hazikin gwamna a jiharmu ta Bauchi. Allah mun gode Allah mun gode Allah ka qara masa son jihar Bauchi.