10/08/2026
Ba yau aka fara tafiya ba. Mun taba tsayawa takarar kansila, kuma har yau muna da jama'a masu kishin ci gaba.
Mun koyi darasi, mun samu gogewa, kuma har yanzu burinmu daya ne hidimar al'umma da ganin ci gaba.
Lokaci na zuwa, kuma jama'a za su yanke hukunci. ✊