Unguwar Bauchi U B D S L

Unguwar Bauchi U B D S L Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Unguwar Bauchi U B D S L, Political organisation, Unguwar Bauchi, Bauchi.

MAI GIRMA RECTOR ATAP YA SAMU HALARTAN WAJEN NADIN SARAUTAR MAI GIRMA ALIYU AMINU GARU**********************************...
01/01/2023

MAI GIRMA RECTOR ATAP YA SAMU HALARTAN WAJEN NADIN SARAUTAR MAI GIRMA ALIYU AMINU GARU

************************************
A yau Lahadi 01/01/2023 ne Mai girma rector Atap Dr. Adamu Sa'idu ya samu halartan wajan nadin sarautar mai girma Alh. Aliyu Aminu Garu (Dan takarar dan majalisan tarayya a karkashin tutar jam'iyar PDP). Wanda Mai girma sarkin Bauchi Dr. Rilwanu Sulaiman Adamu ya nada shi a matsayin sarkin alhazan Bauchi.
Muna taya Mai girma Alh Aliyu Aminu Garu murnar samun wannan daukaka. Kuma muna yima Mai girma rector Atap gaisuwan ban gajiya. Allah yasa anyi a sa'a.

Address

Unguwar Bauchi
Bauchi
740102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Unguwar Bauchi U B D S L posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share