Hon.Bala Muhd Tumuru for House State of Assembly Pali constituency

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • Hon.Bala Muhd Tumuru for House State of Assembly Pali constituency

Hon.Bala Muhd Tumuru for House State of Assembly Pali constituency Mun kir-kiri wanna sashene Don tallata Dan takaranmu na majalisan jihar Bauchi Pali constituency (BA

11/05/2025
20/10/2024

Alhamdulillah Masha Allah
Allah yakarawa rayuwa Albarka

HATTARA DAI DAN SOCIAL MEDIA.Dan Media Yafi Kowa Akida.Dan Media Yafi Kowa Jajircewa.Dan Media Yafi Kowa Wahala.Dan Medi...
20/10/2024

HATTARA DAI DAN SOCIAL MEDIA.
Dan Media Yafi Kowa Akida.
Dan Media Yafi Kowa Jajircewa.
Dan Media Yafi Kowa Wahala.
Dan Media Yafi Kowa Karancin Shan Remon Demokaradiya A Siyasa.
Dan Media Yafi Kowani Dan Siyasa shiga Hatsari Da Hakuri.
Dan Media Yafi Kowa Yada Fadan Alkhairi/Ko Karya Saboda Kare Martaban Ubangidansa.
Dan Media Akulllum Ako da yaushe Acikin Fargaba Yake, Sabo da Yanayyin Rayuwa, Mussamman Ma Inka Tsinci Kanka Acikin Rashin Gwamnati.
Kashi 90 cikin dari na wasu Yan Siyasa basa iya rike yaransu na hakika.
Da banbanci tsakani Wanda ya kawo kansa da Wanda qka nemeshi.
Kada ka kuskura ka Bata da abokanka,makota,Yan uwa ko Yan garinku Sabo d Dan siyasa,domin Bata da Gwani.
Allah yakara ganar damu. Amin

Alhamdulillah Masha AllahIna Kara Mika godiya na ga Eng. Umar Abdullahi Ajiya.Naga sako ta hanun Mai gidana Hon. Bala Ma...
17/09/2024

Alhamdulillah Masha Allah
Ina Kara Mika godiya na ga
Eng. Umar Abdullahi Ajiya.
Naga sako ta hanun Mai gidana Hon. Bala Marafa (Bala P. A).
Allah ya saka da alheri, Allah ya idda nufi. Amin

Address

Alkaleri
Bauchi

Telephone

+2348024150417

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.Bala Muhd Tumuru for House State of Assembly Pali constituency posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon.Bala Muhd Tumuru for House State of Assembly Pali constituency:

Share