Hon.musa Abubakar for Member House of Assembly

Hon.musa Abubakar for Member House of Assembly Mun bude wannan shafi mai albarka Dan tallata Dan takaran mu nagartacce amintacce Kuma haziki masanin aiki

21/05/2022
Mu Nasarar Allah muke so Jagora na gari abin son kowa, matashi na matasa, haziki Mai cikar Kamala,agogo sarkin aiki, Ina...
16/05/2022

Mu Nasarar Allah muke so

Jagora na gari abin son kowa, matashi na matasa, haziki Mai cikar Kamala,agogo sarkin aiki, Ina ka fito aiki Ina zaka ji aiki, jigon al'umma Mai farinjini cikin mutane HON MUSA... Kafun rabbuna ba Mai ture ka.

NA GARI NAKOWAmutumin kirki bawan Allah abun koyi adalin shugaba jagora na gari haske mai kore duhu muna tare da Kai dar...
16/04/2022

NA GARI NAKOWA

mutumin kirki bawan Allah abun koyi adalin shugaba jagora na gari haske mai kore duhu muna tare da Kai dari bisa dari kuri'un mu duk naka ne

16/04/2022

Nasara ta mu ce da ikon Allah

Address

Wuntindada
Bauchi
09069484382

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.musa Abubakar for Member House of Assembly posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon.musa Abubakar for Member House of Assembly:

Share