Rt Hon Danlami Ahmad Kawule Political circle

Rt Hon Danlami Ahmad Kawule Political circle politics

Well deserved
13/01/2021

Well deserved

Rt Hon Danlami Ahmed Kawule Barden Arewa   Muna godiya bisa Ayyukan Alkhairee dakake wanzarwa a mazabanka da jaha baki d...
19/11/2020

Rt Hon Danlami Ahmed Kawule
Barden Arewa
Muna godiya bisa Ayyukan Alkhairee dakake wanzarwa a mazabanka da jaha baki daya
Fatana Allah yasa kaninka Kamar yanda ka saba

From the beginning UpTo now you're on the top of others because of your attitude and political design     I wish you the...
03/08/2020

From the beginning UpTo now you're on the top of others because of your attitude and political design
I wish you the best

Masha Allah       Rt Hon Danlami Ahmed Kawule Kacika shugaba maitausayin jama,'arsa     Allah yakara maka ds**aka
28/07/2020

Masha Allah
Rt Hon Danlami Ahmed Kawule
Kacika shugaba maitausayin jama,'arsa
Allah yakara maka ds**aka

The political Guru       Rt hon Danlami Ahmad kawule Deputy Speaker BAHA        Father of the great party. PDP in Bauchi...
15/06/2020

The political Guru
Rt hon Danlami Ahmad kawule Deputy Speaker BAHA
Father of the great party. PDP in Bauchi Local Government
Thank you for this another donation of canoes and some other material

Sanatanmu na Bauchi ta kudu   Dan majalisan Tarayya mai wakiltar  Karamar hukumar       Kungudu kunbar Al'ummar da s**a ...
11/06/2020

Sanatanmu na Bauchi ta kudu
Dan majalisan Tarayya mai wakiltar Karamar hukumar
Kungudu kunbar Al'ummar da s**a zabeku musamman mazaban Zungur Gslambi da Miri
Idan Kaga wani tallafi ko Aiki idan ba Maigirma gabna ba to Baraden Galambi be
muna nan muna Ji ranku

Rt Hon Damlami Ahmad kawule
Yananan tareda Al'ummarsa
Shine Bada jari wa
marasa Karfi
Shine aikin gyaran kananan kwalba toci
Aikin ruwa da bunkasa ilmi a yankinsa
Kula da Asibitoci da Marasa lfy
Damuwa da damuwan Al'ummarsa
Kawo kudiri a zauren majalisan
Samarda pole pole na wutan lantarki da transformer
Dasauransu
Allah yasa sauran jama'a s**ara fahintar kokarin Baraden Galambi

Rt Hon Danlami Ahmad Kawule Deputy Speaker BAHA   Send his Condolence message to the Rt Hon Sen Lawal Yahaya Gumau senet...
07/06/2020

Rt Hon Danlami Ahmad Kawule Deputy Speaker BAHA
Send his Condolence message to the Rt Hon Sen Lawal Yahaya Gumau senetor represent Bauchi South
For the dead of his mother
May Almighty Allah forgive. Her sin and grant her Aljannatul fiddaus

Aslm Bayan Dawowa daga hutun sallah Rt Hon Malam Damlami Ahmad kawule  Yaci gaba da Ayyukan raya kasa kamar yanda yasaba...
01/06/2020

Aslm
Bayan Dawowa daga hutun sallah
Rt Hon Malam Damlami Ahmad kawule
Yaci gaba da Ayyukan raya kasa kamar yanda yasaba
Kamar Samar da tsafta taccen ruwan shaa
Da kokarin inganta lfy a yankinsa ka jaha baki daya
Allah yakara maka kwaxo da ikon sauke nauyin shugabancin da yarataya akanka Baraden Galambi

Dan Majalisa Kamar Wani Sanata          Magajin Kauran BauchiWakili Na Gari Haziki Waliyin Allah      Rt Hon Deputy Spea...
30/04/2020

Dan Majalisa Kamar Wani Sanata
Magajin Kauran Bauchi

Wakili Na Gari Haziki Waliyin Allah

Rt Hon Deputy Speaker Malam Danlami Ahmed Kawule
Al'ummarka Suna Maka fatan Alkhairee
Allah Yasa Kara kokari Akan abinda kakeyi
Allah Yakara Maka Budi
Amanar Talakawan Zungur Galambi Da Miri
Allah Yakara Mana Zaman Lafiya Ajaharmu Da kasarmu Baki daya

Address

Railway Road
Bauchi

Telephone

+2348069636968

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rt Hon Danlami Ahmad Kawule Political circle posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Rt Hon Danlami Ahmad Kawule Political circle:

Share