Bununu PDP Disciples Forum

Bununu PDP Disciples Forum This page is created in order to dissiminate the activities of PDP in Bununu Ward also in the state and country at large.

31/07/2021

Dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah SWT mai Iowa kuma maikomai wadda cikin ikonsa da baiwansa ya azurta all umar jihar Bauchi da adalin gwamna wato Sen. Bala muhammad Abdulkadir Allah muna rokonka daka kare mana shi.

Alhamdulillah mutanen garin Bununu suna farin ciki tare da nuna goyon bayan su ga maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abd...
01/03/2021

Alhamdulillah mutanen garin Bununu suna farin ciki tare da nuna goyon bayan su ga maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi bisa ga ziyarar gani da ido da ya zo yayi na Aikin Hanyar cikin garin Bununu.
Maigirma Gwamnan Talakawa ya yaba bisaga Ayyukan yadda suke gudana.
4+4 Kauran Bauchi

Gobe Monday Tushin Aiki mutanen Bununu za'ayi ne ko baza ayi ba gobe Ana saran zuwan maigirma Gwamnan jiha Senator Bala ...
28/02/2021

Gobe Monday Tushin Aiki mutanen Bununu za'ayi ne ko baza ayi ba gobe Ana saran zuwan maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi garin Bununu domin gani da ido yadda wadannan ayyuka suke tafiya. Wato hanyoyin cikin garin Bununu👇👇

Acigaba da ziyar gani da ido Maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi Kai saye ya ziyarar ci...
28/02/2021

Acigaba da ziyar gani da ido Maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi Kai saye ya ziyarar ci Karamar Hukumar Ningi.
Alumma da dalibai sun nuna goyon bayan har ma dace wa 4+4 Kaura.

📷 Shaharuddin muazu Galaje

A cigaba da ziyarar gani da ido Maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi da yake yi kan Ayyu...
27/02/2021

A cigaba da ziyarar gani da ido Maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi da yake yi kan Ayyukan Raya karkara da Kuma cigaban alumma da yake yi a ciki da wajen jiharnan, yau asabar ya samu damar ziyarta Ayyukan da yake gudana a cikin kananan Hukumomin Misau da Kuma Dambam. /Dambam da Kuma Hanyar Akuyam
Senator Bala Abdulkadir Muhammad ya Kuma yaba da Aikin.

📷 Shaharuddin muazu Galaje

bununu Township road project its going smoothly without any problems. The project has reach a greater heights. We thanks...
22/02/2021

bununu Township road project its going smoothly without any problems. The project has reach a greater heights. We thanks Governor Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi. 4+4 insha Allah.

Oyoyo Malam Dr. Isah Yuguda sarkin Ayyukan Bununu, Muna maka maraba, tare da Jajirtaccen gwamnan mu His Excellency Gover...
21/02/2021

Oyoyo Malam Dr. Isah Yuguda sarkin Ayyukan Bununu, Muna maka maraba, tare da Jajirtaccen gwamnan mu His Excellency Governor Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi.

15/02/2021

Masha Allah, Kauran Bauchi kayi kawai kada ma ka damu dasu. Ta Allah ba tasu ba.

Mu muke da Shugaba, ba irin nasu ba, acikin Daren jiya a wajen kashe gobaran data auku a Wato Bababa Plaza dake nan Wunt...
13/02/2021

Mu muke da Shugaba, ba irin nasu ba, acikin Daren jiya a wajen kashe gobaran data auku a Wato Bababa Plaza dake nan Wunti Market har da Jajirtaccen gwamnan mu His Excellency Governor Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi, Allah ya Kare ka daga makiyanka. 4+4 insha Allah Gwamnan Talakawa.

Alhamdulillah Amadadin Membobin Kungiyar Bununu PDP Disciples Forum Muna masu godiya Allah SWT bisaga nuna Mana yau Juma...
12/02/2021

Alhamdulillah Amadadin Membobin Kungiyar Bununu PDP Disciples Forum Muna masu godiya Allah SWT bisaga nuna Mana yau Juma'a 12/02/2021 sannan yasa muka halarci Addu'ar daurin auren daya daga cikin memba namu wato Malam Halliru Jamda. Allah Ubangiji ya Basu zaman Lafiya tare da zuri'a ta gari. Ameen

09/02/2021

Alhamdulillah, Amadadin Membobin Kungiyar Bununu PDP Disciples Forum, Mudai ba abinda zamu ce agareka saiko muce mungode Danmajalisar mu mai wakiltar mazabar Lere/Bula bisaga lokacin da ka bamu na Daman samun Zama da Kai Allah Ubangiji ya karemana kai, dama shi maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi daga abokan gaba. Up PDP.

Address

Bauchi

Telephone

+2347061670705

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bununu PDP Disciples Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share