Sen. SBU sporters online TV

Sen. SBU sporters online TV Munbude Wannan Shafinne Don Tallata Takarar Mai Girma Sen. Shehu Buba Umar Tareda Kokarin Bayyanawa Al umma Alkairan Sen.

Muhada Hannu Don Kawowa Jaharmu Ta Bauchi Cogaba Sen. Buba Alkairine

MUJADDADI 2027💪

APCn BAUCHI TA SABA DA ABIN KUNYA🤣 Naira dubu 20 s**a bawa me Gidan TV na Serbia 15 bayan yaje ya dauka musu taron da s*...
20/08/2026

APCn BAUCHI TA SABA DA ABIN KUNYA🤣

Naira dubu 20 s**a bawa me Gidan TV na Serbia 15 bayan yaje ya dauka musu taron da s**a yi a Azare. Kusan hour 2 ya dauka yana Live.
Kada ku manta a ranar anyi ruwan sama. Ruwa ya masa mugun duka, ga iska. Har Tripod din sa se da ya karye. Amma duk da haka saboda wulakanci irin na APC. S**a sa wani ya tura masa 20k. Har rubutawa s**ayi cewa wai an biya Serbia TV 20k. Daga baya da shi wannan me gidan TVn yayi korafi s**a sa ya dawo musu da 20k din su. Ba’a abun arziki da APC.

copied

SHEHIN MALAMI Mai Girma Senator Mai Wakiltar Bauchi ta kudu Sen Shehu Buba Umar Upcoming Governor 2027 Insha Allah 💪 All...
19/08/2026

SHEHIN MALAMI

Mai Girma Senator Mai Wakiltar Bauchi ta kudu Sen Shehu Buba Umar

Upcoming Governor 2027 Insha Allah 💪
Allah Yakarawa Rayuwa Albarka 🤲

Abba Aliyu Tilde Yazanantar da Siyasar Bauchi 🤩Lallai Hausawa S**ace Yabon Gwani Yazama Dole Wani Babban Abu da Mai Girm...
18/08/2026

Abba Aliyu Tilde Yazanantar da Siyasar Bauchi 🤩

Lallai Hausawa S**ace Yabon Gwani Yazama Dole
Wani Babban Abu da Mai Girma SLA Na Sen. Shehu Buba Umar Yayi wato Hon. Abba Aliyu Tilde Yazama Tamkar wayarda
Siyasar Bauchi da Zamansntar da Ita

a Irin Wannan Lokaci da Ganin ko samun damar Magana da Shuwagabannin Al Umma ko Wakilansu don Kawo korafi ko bukatar Al umma keda Wuya Matuka

saigashi Mai Girma SLA Abba Aliyu Tilde Yaware Awa Daya Harda Doriya Yana Life video Don Jin Korafe Korafen Al ummar Mazabar Bauchi ta kudu Dama Bauchi Baki Daya a Matsayinsa na SLA ga Mai Girma Senator Shehu Buba Umar Senator Kuma Dan Takarar Gomnan Jihar Bauchi a Jam iyyar PRP 👌

lallai Wannan babban Abune Kuma babban cigane da akasamu a Siyasar Jahar Bauchi

Indai Za,a Samu Mutum kamarsa Yatsaya kawai donjin Korafin Al ummarsa lallai dole a jinjinamasa

Mai Girma Abba Ali Yayi Alkairin Zai Magance Abin Zai Iya Abinda Kuma Baxai Iyaba Zaikashiga Wanda Yake Wakilta Wato Wakilin Al ummar Bauchi Senator Shehu Buba Umar Kuma Sabon Gomnanmu na Bauchi Insha Allah

Lallai Muzabi Sen.Hon Shehu Buba Don Allah Yabashi Wazirai Na Gari

munada Inda Zamu Kai Kukanmu 🫡


Daliban 400+ da Sanata Shehu Buba Umar ya dauki Nauyin karatunsu a Malikiyya  sun kammala cikin Nasara kuma sunje Godiya...
16/08/2026

Daliban 400+ da Sanata Shehu Buba Umar ya dauki Nauyin karatunsu a Malikiyya sun kammala cikin Nasara kuma sunje Godiya wa Sanatan.

16/08/2026

YANZU💥
Kungiyar TUGGA FOUNDATION Ta Marawa Sen Shehu Buba Umar Baya a Kujerar Gwamnan Jihar Bauchi, PRP NASARA 🔑

15/08/2026

YANZU
Sen Shehu Buba Umar Ya Bawa Garin MATAWAI Naira Miliyan 4,000,000,00, Mata 1m, Matasa 1m, Dattijai, 1m, Gidan Rasuwa 1m...

HOTUNA Dan Takaran Gwamna a Jam'iyyar PRP kuma Sanatan Bauchi ta Kudu, Mai Girma Shehu Buba Umar kenan, akan hanyarsa ta...
15/08/2026

HOTUNA

Dan Takaran Gwamna a Jam'iyyar PRP kuma Sanatan Bauchi ta Kudu, Mai Girma Shehu Buba Umar kenan, akan hanyarsa ta zuwa ta'aziya wa Tsohon Shugaban Jam'iyyar APC a Karamar Hukumar Toro, Comr. Idris Musa Matawai.

Kaitsaye Daga Gidan Mai Girma Senator Shehu Buba Umar  Dake nan Cikin Garin Jos Kuma Dan Takarar Gomnan Bauchi a Jam iyy...
15/08/2026

Kaitsaye Daga Gidan Mai Girma Senator Shehu Buba Umar Dake nan Cikin Garin Jos

Kuma Dan Takarar Gomnan Bauchi a Jam iyyar PRP a 2027

Inda Yakarbi Lanbar Yabo Akan Ayyukansa yakeyi na Taimakon Al umma

YANZU YANZU 🤣🤣🤣AlhamdulillahRuwan sama ya rushe rumfar da aka shirya don gudanar da taron APC yau a garin Azare.
15/08/2026

YANZU YANZU 🤣🤣🤣

Alhamdulillah

Ruwan sama ya rushe rumfar da aka shirya don gudanar da taron APC yau a garin Azare.

ALHAMDULILLAH HON. GARBA CHIROMA KIRFI  YA SHIGA TAFIYAR SANATA SHEHU BUBA UMARHon. Garba Chiroma Kirfi ya bayyana goyon...
15/08/2026

ALHAMDULILLAH HON. GARBA CHIROMA KIRFI YA SHIGA TAFIYAR SANATA SHEHU BUBA UMAR

Hon. Garba Chiroma Kirfi ya bayyana goyon bayansa tare da shiga tafiyar Sanata Shehu Buba Umar, ɗan takarar Gwamnan Jihar Bauchi a ƙarƙashin tutar Jam’iyyar PRP a zaɓen shekarar 2027.

Shigowar Hon. Garba Chiroma Kirfi cikin wannan tafiya na ƙara ƙarfafa tafiyar Sanata Shehu Buba Umar, tare da nuna yadda ake samun ƙarin haɗin kai da sabbin masu ruwa da tsaki daga sassa daban-daban na Jihar Bauchi.

Muna maraba da Hon. Garba Chiroma Kirfi zuwa wannan tafiya ta PRP Nasara 2027, tare da fatan za mu haÉ—a hannu wajen gina Bauchi mai ingantaccen shugabanci, haÉ—in kai da ci gaba.

Barka da zuwa, Hon. Garba Chiroma Kirfi!

Address

KIRFI LGA
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sen. SBU sporters online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Sen. SBU sporters online TV:

Shortcuts

Share