Barr. Ibrahim kashim Movement

Barr. Ibrahim kashim Movement Sen. Bala muhammad abdulkadir

04/01/2025
Yesterday, his excellency received AIG Alabi Sylvester Abiodun at the government house, Bauchi,  where I commended the c...
04/05/2023

Yesterday, his excellency received AIG Alabi Sylvester Abiodun at the government house, Bauchi, where I commended the commitment of the Nigeria Police Force to the maintenance of peace and unity in Bauchi state and Nigeria. I also reiterated my administration’s commitment to continue to collaborate with security agencies to ensure citizens are protected in addition to providing the citizenry with dividends of democracy.

GWAMNA BALA MUHAMMAD YA MIƘA TA'AZIYA WA ALH. BALA SALE CHIROMA GAME DA RASUWAR ƊAN UWANSHI MALAM BABAYO.TARE DA ADDU'AR...
04/05/2023

GWAMNA BALA MUHAMMAD YA MIƘA TA'AZIYA WA ALH. BALA SALE CHIROMA GAME DA RASUWAR ƊAN UWANSHI MALAM BABAYO.

TARE DA ADDU'AR ALLAH YA GAFARTA WA MARIGAYIN.

DA YAMMACIN WANNAN LARABAR CE GWAMNAN JIHAR BAUCHI SANATA BALA ABDULƘADIR MUHAMMAD YA JAGORANCI MUƘARRABAN GWAMNATINSHI S**A GABATAR DA TA'AZIYAR RASUWAR ALH. MUHAMMAD DAHIRU (MALAM BABAYO) YAYA GA BABBAN MAITALLAFA MISHI KAN HARKOKIN MATASA ALH. BALA SALE CHIROMA A UNGUWAR SHEKAL DAKE CHIKIN GARIN BAUCHI.

DA YAKE GABATAR DA TA'AZIYAR A MADADIN KANSHI, IYALANSHI DA GWAMNATIN JIHAR BAUCHI GWAMNA BALA ABDULƘADIR YAYI ADDU'AR ALLAH YA GAFARTA WA MARIGAYIN YA SA ALJANNAH TA KASANCE MAKOMA A GARESHI.

GWAMNAN YA BUƘACI IYALAN MARIGAYIN DA SU ƘARA HAƘURI TARE DA JURIYAR RASHI

DA YAKE JAWABI A MADADIN IYALAI MALAM TANKO BABA ƘARAMI YAYI ADDU'AR ALLAH YA BADA LADAR TA'AZIYA.

MARIGAYIN DAI YA RASU NE YANA DA SHEKARU 56 DA MATA UKU TARE DA ƳAƳA 12.

JAMAUDDEEN INUWA (BABUGIRMA)
CHAIRMAN KAURA SOCIAL MEDIA FORUM.

Credit.....Babugirma Bauchi

Baban a***n allah ja kwana
28/03/2023

Baban a***n allah ja kwana

RAMADAN MUBARAK FROM US BARR KASHIM IBRAHIM MOVEMENT
24/03/2023

RAMADAN MUBARAK FROM US BARR KASHIM IBRAHIM MOVEMENT

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barr. Ibrahim kashim Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Barr. Ibrahim kashim Movement:

Share