1000 Youths For Abduljabbar Surajo Guga Movement

1000 Youths For Abduljabbar Surajo Guga Movement 1000 YOUTHS FOR ABDULJABBAR SURAJO GUGA MOVEMENT.

Barka da sallah oga da matar oga  x   🤍❤️🙌Allah ya bar qauna Allah ya dawwamar da farinciki a zaman Ku, ya raya zuriya A...
27/05/2026

Barka da sallah oga da matar oga

x 🤍❤️🙌

Allah ya bar qauna Allah ya dawwamar da farinciki a zaman Ku, ya raya zuriya Amin

27/05/2026

Barka da Sallah

27/05/2026

Eid Mubarak Matar Oga

Allah ya maimaita mana Amin

Eid Mubarak Al'ummar Bakori da Danja ✨️ 🤍
27/05/2026

Eid Mubarak Al'ummar Bakori da Danja ✨️ 🤍

Honorable Member. In sha Allah.
26/05/2026

Honorable Member. In sha Allah.

TSAYA KA KARANTA 🧏‍♂️Ina jin k**ar nayi laifi, idan har nai shiru a duk lokacin da zanga wani na ƙoƙarin kushe halayyar ...
26/05/2026

TSAYA KA KARANTA 🧏‍♂️

Ina jin k**ar nayi laifi, idan har nai shiru a duk lokacin da zanga wani na ƙoƙarin kushe halayyar sa, ko naji ma wanda baiyi mu'amula da Abduljabbar Surajo Guga takaicin rashin samun damar mu'amula da mutumin kirki.

Na farko dai inason bawa duk wanda bai taɓa mu'amalantar sa ba shawarar kar yai saurin yanke masa hukunci.

Wanda kuma ya taɓa mu'amala dashi, may be wani hali nasa, ya saɓa da naka, ko kuma kun haɗu a lokaci ko yanayi mara kyau.

Amma ni yana cikin ƴan siyasar da banyi nadamar haɗa hanya dasu ba, kuma banjin zan taɓa yi sannan naji dadin mu'amula dashi har ina jin cewar shekaru masu yawa har karshen rayuwa in sha Allah muna tare da oga

Ni da wasu daga cikin Abokan mu, ba lallai mu iya manta kulawar sa a garemu ba.

Ko da siyasa ko babu oga namu ne, mu nashi ne.

Nidai ta Sanadiyar Mu'amalar da nai da shi da kuma kyautatawar da yamun, da kulawar da ya nuna mun, zan kasance mai masa fatan Alheri ba a iya siyasa ba, a a, a dukkan wasu Al'amura na Rayuwarsa.

Tsiga Faisal 🖊

My Leader ✊️ Allah ya shiga lamarin ka oga
25/05/2026

My Leader ✊️

Allah ya shiga lamarin ka oga

Share Massively!!!Allah ya saka a mizini. 🤲🤲🤲
25/05/2026

Share Massively!!!

Allah ya saka a mizini. 🤲🤲🤲

ALLAH ya k**a maka! Oga
25/05/2026

ALLAH ya k**a maka! Oga

Dan takarar dan Majalissar tarayya na farko da zaici za6en sa a Jahar Katsina shine Dr. Abduljabbar Surajo Guga. Wato ba...
24/05/2026

Dan takarar dan Majalissar tarayya na farko da zaici za6en sa a Jahar Katsina shine Dr. Abduljabbar Surajo Guga.

Wato bazaka san yanda al'umma ke son Abduljabbar Surajo Guga ba, ba zaka fahimci girma da tasiri irin na Dr. GUGA ba , ba zaka gane irin farin jinin da Allah SWT ya bawa Dr. guga ba, sai Ka shiga Bakori da Danja, kabi Lungu lungu, saqo saqo, Majalissa Majalissa kaji irin yabo da san barka da jama’a kewa guga.

Sabida Guga ya alfanar da jama’a da gumin sa, Guga yana da mu'amula, guga yana da dattako, Guga yasan mi yake.

Kai in baka san Guga ba kaje ka binciki wanene Guga, wani kalar mutun ne da sai ma ka mu'amulance sa zaka san Kirkinsa da yakanarsa.

Guga Karimi ne, daya daga cikin Nasarar da guga ya samu itace Allah yayi mishi Kyauta. Allah yayi masa ilimi da wayewa.

Kuma Jama’a na kyautatawa Guga zato cewar indai ya samu dama to alherin da ya saba zai ci gaba kuma zai ninka In sha Allah Bakori da Danja sai ta chanja ta fuskar cigaba da shiga sahun yankin da ke anfana da romon dumokaradiyya.

~ Tsiga Faisal
Concerned citizen of Bakori/Danja.

Address

Bakori

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 1000 Youths For Abduljabbar Surajo Guga Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share