Nasiru Ala Support Organization

Nasiru Ala Support Organization This is Dr. Nasiru Ahmed Ala's Campaign Organization Joint. Join us of achieving the mission together

Katagum ta haɗu waje Guda!Allāh Ya muku ja goranci, Ya baku nasara, Ya kuma fisshe ku kunyar al'umma, amin.
01/09/2024

Katagum ta haɗu waje Guda!

Allāh Ya muku ja goranci, Ya baku nasara, Ya kuma fisshe ku kunyar al'umma, amin.

Gwani ta kowani fanni.Dr. Nasiru gumbar dutse!✊
30/08/2024

Gwani ta kowani fanni.
Dr. Nasiru gumbar dutse!✊

رب اجعل هـٰذا بلدا ءامنًا🤲
02/08/2024

رب اجعل هـٰذا بلدا ءامنًا🤲



Happy Birthday, Aliyu.Allāh Ya ƙarawa rayuwa albarka, amin.
03/06/2024

Happy Birthday, Aliyu.

Allāh Ya ƙarawa rayuwa albarka, amin.

24/03/2024

Sarkin Yaƙi!🥂

Ramadan Mubarak from Sarkin Yaƙi, Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala.
12/03/2024

Ramadan Mubarak from Sarkin Yaƙi, Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala.

A madadinsa da ɗaukacin masoya da magoya baya, Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala ke taya Kakakin majalisar jihar Bauchi, Rt. Hon...
06/03/2024

A madadinsa da ɗaukacin masoya da magoya baya, Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala ke taya Kakakin majalisar jihar Bauchi, Rt. Hon. Abubakar Y. Sulaiman, murnar sake amsar rantsuwa a matsayin Kakakin majalisar. Muna addu'ar Allāh Ya ba shi nasara da dukkan 'yan majalisun mu, amin.

- Nasiru Ala Support Organization

23/02/2024

Video: Daga Dandalin Taro, Inda Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala ya bada kyautar sabbin mashina biyar ga magoya bayansa.

Daga Dandalin Taro, Inda Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala ya bada kyautan sabbin mashina biyar ga magoya bayansa.
23/02/2024

Daga Dandalin Taro, Inda Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala ya bada kyautan sabbin mashina biyar ga magoya bayansa.

Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala tare da takwarorinsa 'yan majalisa kenan yayin ziyarar ta'aziyya ga Hon. Farouk Mustapha wanda...
17/02/2024

Hon. Dr. Nasiru Ahmed Ala tare da takwarorinsa 'yan majalisa kenan yayin ziyarar ta'aziyya ga Hon. Farouk Mustapha wanda ya samu hatsari kwanan baya kuma ya rasa mahaifiyarsa. Muna addu'ar Allāh Ya gafartawa magabatanmu shi kuma ya ƙara masa lafiya tare damu baki ɗaya, amin.

Jan Biro…✍️Zaɓe Biyu!✌️Rantsuwa Biyu!✌️Certificate Biyu!✌️- Duk a cikin single tenure. Bashi wuta Dakta.😂
15/02/2024

Jan Biro…✍️
Zaɓe Biyu!✌️
Rantsuwa Biyu!✌️
Certificate Biyu!✌️- Duk a cikin single tenure. Bashi wuta Dakta.😂

Address

Chinade/Madara
Azare

Telephone

+2348107724033

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasiru Ala Support Organization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share