Jagaban kawai 2023

Jagaban kawai 2023 JAGABAN KAWAI

10/06/2025

Celebrating my 5th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

22/12/2024

We are one nation, one people, with one destiny. Let us work together to build a Nigeria that is just, equitable, and prosperous for all

📍Nayi nadamar Bude wannan page da sunan nan 📍Nayi nadamar yin gwagwarmaya ma Wanda baya tausaya mana 📍Nayi nadamar kada ...
04/08/2024

📍Nayi nadamar Bude wannan page da sunan nan
📍Nayi nadamar yin gwagwarmaya ma Wanda baya tausaya mana
📍Nayi nadamar kada kuria ma Wanda zai anyone mutuwa sanadin yunwa

Ku yafemana yan uwa

VP
05/03/2023

VP

05/03/2023
A SIYASAR NIGERIA, GWAMNONI SUNA DA POWER SOSAI...A yanzu da ya rage kwana takwas a gudanar da zaben shugaban kasa, babb...
17/02/2023

A SIYASAR NIGERIA, GWAMNONI SUNA DA POWER SOSAI...

A yanzu da ya rage kwana takwas a gudanar da zaben shugaban kasa, babban abun dake karamun karfin gwiwar samun nasara shine ganin yankina na North West gwamnoni shida cikin bakwai suna tare da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu....

1.. Ganduje
2..El-rufai
3.. Badaru
4.. Matawalle
5.. Masari
6.. Bagudu

Dukkan wadannan gwamnonin suna tare da Bola Tinubu, don haka muke kara samun nutsuwar samun nasara, dama jihohin South West dukkansu namu ne, haka ma dai mafiyawa daga jihohin North East namu ne....

Asiwaju sabon shugaban Nigeria da izinin Allah...

Tinubu Aminin Shugaba Buhari......

APC Presidential Candidate, Sen. Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, his running mate, Sen. Kashim Shettima, and other Party stal...
12/02/2023

APC Presidential Candidate, Sen. Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, his running mate, Sen. Kashim Shettima, and other Party stalwarts at the Federal Capital Territory APC Presidential Campaign Rally which was held at the Eagle Square, Abuja.


WASU DAGA AYYUKAN DA ZAN BAWA MAHIMMANCI IDAN NA ZAMA SHUGABAN NIGERIA...1.. Tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hanka...
09/02/2023

WASU DAGA AYYUKAN DA ZAN BAWA MAHIMMANCI IDAN NA ZAMA SHUGABAN NIGERIA...

1.. Tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankalin yan Nigeria
2.. Aiki tukuru domin kawar da fatara da talauci a Nigeria
3.. Kara inganta ayyukan Noma tare da dawo da martabarsa
4.. Bunkasa Ilmi da samar da ayyukanyi ga Matasa
5.. Kammala titin jirgin kasa daga Lagos zuwa Kano
6.. Yashe kogin Niger don bawa jiragen dakon kaya damar zuwa Baro port
7.. Kammala aikin iskar Gas na Ajaokuta zuwa Kano (AKK)
8.. Cigaba da aikin Hako danyen man fetur a yankunan Arewacin Nigeria
9.. Kammala aikin Hasken lantarki na Mambila
10.. Samar da ilmin Fasaha ga matasan Nigeria domin dacewa da zamani wajen kere kere ...

Wannan alkawari ne nayi tsakani na da mahalicci, tabbas zanyi iya yina wajen ganin nayi waɗannan ayyukan tare da sauran wasu tarin ayyukan da nake son nayi a Nigeria....

~~Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

Address

Azare Katagum Local Government
Azare
ISTANDWITHWALI2K23

Telephone

+2348145001607

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jagaban kawai 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share