Matsango Youths P.D.P Social Media Support Group

Matsango Youths P.D.P Social Media Support Group matsango

MATSANGO YOUTHS PDP SOCIAL MEDIA SUPPORT GROUP    A Chigaba Da Samarwa Al'ummar Yankin MATSANGO Dana Karamar Hukumarmu T...
31/08/2021

MATSANGO YOUTHS PDP SOCIAL MEDIA SUPPORT GROUP

A Chigaba Da Samarwa Al'ummar Yankin MATSANGO Dana Karamar Hukumarmu Ta KATAGUM Shedar Samun Damar Yin Zabe Dan Samun Damar Zaban Nagartattun Shuwagabanni A Kasa Da Jiha Dama Karamar Hukuma Da Gundomomi, Kungiyar Matasan Jam'iyyar PDP Na Yankin MATSANGO mai Suna a Sama Yau Talata 31/August/2021 ta Sake Fitowa Dan Gudanar da aiki da Takeyi na ( PVC ONLINE REGISTER).
Wannan Kungiya tana kara Sanar da Al,ummar Katagum musamman ma mutanan Yankin Matsango, Da Su Fito Yin wannan katin Zabe Saboda Wannan kati Zai taimaka mana wajan Zaban Shuwagaban ni na Gari Cikin Yardar Allah.
Kungiyar Ta Dauki Aniyar Zagawa Lungu Da Sako Na Yankin Gundumar Matsango Dama Karamar Hukuma Baki Daya Dan Gudanar Da Wannan Gagarumin aiki na Yin Katin Zabe, a Karkashin Jagorancin Shugabanta Cmrd, Adamu Tala A Karkashin Shugabancin Jam'iyyar PDP Karamar Humumar Katagum Insha Allahu.
✍️ Adamu Tala
Chiarman
Matsango Youths PDP Social Media Support Group.

MATSANGO YOUTHS P.D.P SOCIAL MEDIA SUPPORT GROUP. Assalamu Alaikum.      Wannan Kungiya Mai Suna a Sama Karkashin Jagora...
20/08/2021

MATSANGO YOUTHS P.D.P SOCIAL MEDIA SUPPORT GROUP.

Assalamu Alaikum.
Wannan Kungiya Mai Suna a Sama Karkashin Jagorancin Chairman Dinta ADAMU TALA Tana Mika Sakon Taya Murna Zuwa Ga Dr Samaila Dahuwa Kaila Kachallan Katagum na Kwamishina Da Ya Samu A Wannan Gomnati Mai Tarin Albarka Ta Jiharmu Ta Bauchi A Karkashin Jagorancin Mai Girma Gomna Senator Bala Abdulkadir Mohammed Allah ya Taya Riko Allah ya Kawo Masa Damar da Zai Ciyar da Jiharmu Gaba da Kuma Wannan Gari Namu Me Albarka Ameen

For Chairman
Adamu Tala.
19th August, 2021.

Matsango youths p.d.p social media support group
14/08/2021

Matsango youths p.d.p social media support group

Address

Gidan Sheikh Tijjani Bn Murabbi Bn Shaibatu Hamdi
Azare

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matsango Youths P.D.P Social Media Support Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share