El-Rufai Live - Hausa

El-Rufai Live - Hausa Mu ne dandalin fafutukar yanar gizo da ke tallata jajircewa da sauye-sauyen Mallam Nasir El-Rufai. El-Rufai Live

Muna hada kan magoya baya, yaki da labaran karya, da yada hangen nesansa domin zaburar da jama’a su fafutukar adalci da ci gaba a kasa. Tambarin Gaskiya is a leading innovative media company that informs and engages Africa's audience and provides expansive media reach and creative marketing solutions to our partners.

13/07/2026

You Can Detain the Man, But You Can Never Imprison His Ideas

History has always taught one timeless lesson: you may attempt to silence a leader, but you can never silence the ideals that leader represents. While some may believe that prolonged persecution, endless court appearances, and political intimidation can diminish Mallam Nasir El-Rufai, they have instead achieved the opposite. Every attempt to suppress him has inspired thousands more Nigerians to embrace the values he has consistently stood for: courage, competence, accountability, and principled leadership.

The forthcoming launch of Nasir El-Rufai: The Burden of a Patriot is more than the unveiling of a book. It is a testament to a legacy that refuses to be erased. Ideas outlive persecution. Character outlives propaganda. Leadership outlives political persecution. Those who imagined that isolating one man would weaken a movement are now witnessing the emergence of an even stronger community of patriots united by conviction rather than convenience.

Today, El-Rufai represents more than an individual. He has become a symbol of resilience for countless Nigerians who believe that integrity should never be punished and that competence should never be feared. What was intended to break his spirit has instead awakened a new generation determined to defend justice, constitutional democracy, and principled leadership.

They can detain the man, but they cannot detain the truth. They can persecute the leader, but they cannot extinguish the movement his convictions have inspired.

The Movement is Rising.





Yadda rashin zama a bakin aiki akai-akai na Gwamna Uba Sani ke kashe azamar shugabanci
29/06/2026

Yadda rashin zama a bakin aiki akai-akai na Gwamna Uba Sani ke kashe azamar shugabanci

Kaduna Jiya Tafi YauUba Sani: Gwamnan Wa’adi Guda (OTG) 🚫🛑Za a ceto Jihar Kaduna a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar ADC! Muna ...
11/06/2026

Kaduna Jiya Tafi Yau

Uba Sani: Gwamnan Wa’adi Guda (OTG) 🚫🛑
Za a ceto Jihar Kaduna a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar ADC! Muna haɗa gagarumin goyon bayan talakawan ƙasa na gogajen mai gudanarwa , tare da kyakkyawan tsari da kuma dimbin magoya bayan tafiyar El-Rufai. 🦅🔥
Isa Ashiru zai:
• Dora daga inda Malam ya tsaya.
• Gyara kurakuran Malam.
• Cika gurbin da Uba Sani ya gaza gudanarwa.
Haɗin gwiwa tsakanin Isa Ashiru da El-Rufai yana ɗaya daga cikin mafi ƙarfi da tasiri a fagen siyasar ƙasar nan baki ɗaya.
Insha Allah! 🇳🇬

25/05/2026

Ansamu hargitsi a karamar humumar igabi yayin gudanar da xaben fidda gwani na jamiyyar ADC.

Wasu bata gari rike da makamai sun afkama mutane ayayin da zabee ke gudana cikin xaman lafiya da kwanciyar hankali ,al amarin da ya haifar da tsaiko ayanxu hakaa ,

Kuma yayi sanadiyyar samun raini ga daya daga cikin mambobin elrufai boys tahanyar sokamasa wuka da ake xar gin daya daga cikin matasan da S**a hargitsa wurin.

Akarkashin jagoranci dan majalisan jaha dake wakiltan yankin igabi ta gabas.

Munyi Allah wadai da afkuwan al amarin tare da kiran hukumomi daga yansanda har zuwaa masu farin kaya da susaka ido suyi abin dayadacee akan haka

Amma alumma tasani babu abin da xe dakatar ko hana jam iyyar ADC gudanar da xabenta ayau da kuma kammalashi.

Agobene idan Allah yakaimu xa agudanar da gagarumin xaben fidda gwani na masu neman takarar mukamai karkashin jam iyyar ...
24/05/2026

Agobene idan Allah yakaimu xa agudanar da gagarumin xaben fidda gwani na masu neman takarar mukamai karkashin jam iyyar ADC reshen jahar kaduna.

Xaben zegudana a kafatanin kananun huku momi guda ashirin da uku dake fadin jahar kaduna.

Ata da lilin hakane yasa
Kafar sadar warku tayau da kullum
Watua El-Rufai Live
Da hadin gwiwar takwarorinta irinsu

Elrufai_live |
Elrufai Live | El-Rufai Live Hausa
El-Rufai Live | El-Rufai Live Hausa

S**a shirya don kawo muku cikakkun rahotannni ,cikin rubutu ,murya dama bidiyoyi akowanne lungu dasako da xabe yake gudana

Kukasance da kowanne acikin wadannan kafafe masu suna asama don samun rahoto alokacin da ajeyinshi kuma yake faruwa.

Kubiyomu awadannan manhajar dama kamantansu.

Twitter: Facebook:Instagram

Biyayyarmu ga Nasir El-Rufai bata saidawabace,bata wasabace ,ba don sonrai muke yintaba ko don wata bukata takashin kanm...
24/05/2026

Biyayyarmu ga Nasir El-Rufai bata saidawabace,bata wasabace ,ba don sonrai muke yintaba ko don wata bukata takashin kanmuu ba.

Irin aminci da biyayyar damuke da ita akan malam ba wadda take bukatar atatttaunabace,ko amayi tuna nin siyen ra a yinmu, don mu canxaa daga inda akasanmu.

Ako wanne yanayi ko wuya ko na dadi ,cikin kishi ko yinwaa,hanya me dadi ko gargadaa,inda duk malam nasiru yasaka kafarsa muna biye dashi babu dar ko haufi,babu fargaba ko korafi,kuma babu gudu babu ja dabayaa.

Kyawa wan kudurorinshii muke bi,bamu fara bin tsarin shi don mudenaba,bamu tsoron duka,zagi ko baraxanar dauri akan tafiya ta gaskiya da kaunar talaka,wato tafiyan malam Nasir El-Rufai

Wannan shine doron da elrufai live ta ginu akai ,take akai ,kuma xataci gaba da kasancewaa akai insha Allah.

Riko da gaskiya da amana shine dan adam,kuma shine cikar mutum.
El-Rufai Live Real Aminu Sadi El-Rufai Live - Hausa Yazid Lawal Ahmed

Masu kishi da son cigaban jam iyyar ADC tayi gargadi dajan kunne akan yinkurin katsalandan game da xaben fidda gwani da ...
23/05/2026

Masu kishi da son cigaban jam iyyar ADC tayi gargadi dajan kunne akan yinkurin katsalandan game da xaben fidda gwani da xa agudanar.

Yan kishi da son cigaban sun yi kalamai kausasa ,da nuna rashin jindadin su game da gane wani yunkuri daga bangaren Alhaji ibrahim aliyu da wakilin jakadancin nigeria ibrahim sidi bamalli .

Da yinkurin juyaawa,da kuma yuadarar wakilan xabe da xa aturo daga abuja su goma sha dayaa don fitar da sakamon xabe mara inganci wanda xe yii dede da son xuciyarsu ba ra ayin al ummaba

Wannan zargi yafitone adaren ashirn da uku na watan mayun shekarar dubu biyu da a shirin da shida.

Yankishin sun jaddada ADC jamiyyace da akakafata akan gaskiya,bin doka da oda,tausayin talaka ,da bama kowanne da jamiyya dama kasaa hakkinshi yadda yadace ,bisa tsarin doka

Sunkuma ja hankalin malaman xaben da su rike amanar dake hannusu ,kuma sukare mutuncinsuu suyii abin da yadaceee don cigaban talakawa,jaha dama kasa baki daya

SAHIHIN ZANCEE GAME DA TAKARAR HON.ISAH ASHIRU KUDAN .awata sanarwar gaggawa yau da kungiyoyin hadin kai masu suna nasir...
23/05/2026

SAHIHIN ZANCEE GAME DA TAKARAR HON.ISAH ASHIRU KUDAN .

awata sanarwar gaggawa yau da kungiyoyin hadin kai masu suna nasiriyy ashiru unity,tafitar yau.

Tana me jadda tsayawar isah ashiru kudan takarar gwabnan jahar kaduna akarkashin inuwar jam iyyar ADC.

kungiyoyin biyu sunkalubalanci labarun karyaa dake yawo akafofin sadarwa.

dake nuni da isah yajanyee daga takarshi,

wanna zance bagaskiyababe labarin kanxon kuregene kawai wanda bashi da tushe ko makama,

Sannan da yinkuri na kautar da hankalin alumma ,daga bangaren abokan takara da hammayya irin na siyasaa,

sunkara da dora zarginsuu akan mabiya masu yada manufofin daya dan takarar me suna Ahmad tijjani kaura.

Kungiyoyin suna kira ga daukacin alumma da cigaba da fatan alkairi dayada kyawawan kudure kuduren isah ashiru amatsayin dan takarar gwabnaan jahar kaduna.

Sannanan sunkara da cewaa xasucigaba da saka ido akan kowanne abu daxe gudanaa akan xaben fidda gwani na ADC din da xe wakana dakawomuku sahihan zantuka har karshe.

22/05/2026

JAHAR KADUNA NA CIKIN HALIN KOMA BAYA:TUNBAYAN TAFIYAR MALA NASIRU ELRUFAI.

kuduri da kyawun tsarin da malam Nasir El-Rufai yabari akaduna bashi akeba a,harkokin hada hada da akasan jahar dashi abaya yanxu babu kodaya,

duk da kasancewar kaduna jaha me dunbin tarihi,abubuwan burgewa da bansha awa ayanxu duk irin wadannan abubuwan gyara gari damore rayuwa sunyii kaura akaduna.

Garin da akananun lokutan baya na malam ,kasu wanci yabunkasa,masu xuba hannayen jari takoina suke zuwa kaduna don kasuwanci.

har takai wa jahar samun kudaden shiga masu karfi da yawaa wadanda ba asamesuba se zuwan malam.

Alokacinshi kaduna yaxama jaha daya abunkoyii ta fannin tsaro,ilimini me inganci,xamanantar da harkan tafiye tafiye,gine gine dagyaran ma aikatu domin alumma,
hadda fasahohi nacigaba dede da matasa da kuma xamni.

Wadannan xayyanannun abubuwa afili suke ba aboyeeba wanda kowaa ya sani kuma yagani.

Ayanxuu mafiyawan jama ar jahar sun fidda rai da yakini maikyau akan dukkan wasu tsare tsare masu inganci,da dokoki nagartattu wadanda duk yanxuu basu.

Malam nasiru bawai milki kadai yayi akadanuba, a a. hadda kokarin chanxa tunanin alumma daka wanda suke ada zuwaa naxamani da kuma sakasu susan hakkinsu na mabiya dakuma abubuwan da yakamata kowanne dan kasaa yasamuu .

Tafiyarmu tagaskiyace kuma tana dada nisa.
Aikin alkairi bayataba shafewa har abada .
Tarihi zai tuna kuma xeyi adalci.

Address

Abuja
900103

Telephone

09052875145

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when El-Rufai Live - Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to El-Rufai Live - Hausa:

Shortcuts

Share