Fagge media forum

Fagge media forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fagge media forum, Library, 786, Rabat.

18/06/2020
A Ranar 6th June, 2014 wadda tayi daidai da juma’a Allah ya karbi rayuwar Mai martaba Sarkin Kano Alh Ado Bayero, Sarki ...
05/06/2020

A Ranar 6th June, 2014 wadda tayi daidai da juma’a Allah ya karbi rayuwar Mai martaba Sarkin Kano Alh Ado Bayero, Sarki mafi tsawon zamani a kasar Hausa, Sarkin da ya shahara wajen kawaici da hakuri!
Sarkin da ya gajiyar da Makiyan sa, Sarkin da ya tsallake muggan tanade tanade na makiya!
Yau ake addu'ar cikar shekarunsa shida da komawa ga mahaliccinsa, Dan Allah ku sanya shi cikin addu'oinku. Ya Allah ka kyautata makwanci sa kasa yana jannatul Firdausee Ameen
Allah ka kara wa Maimartaba Sarki Aminu Ado Bayero Lafiya ka tsawaita kwanakin sa Amin.

21/05/2020
23/04/2020

Anga watan Ramadan a Saudiyya

20/04/2020

Wani malamin addinin musulunci a Kano Dakta Aminu Isma’il Abdulkadir ya ce yanzu haka ya samu nasarar kammala fassara littafin Sahihul Bukhari zuwa harshen Hausa. Cikin wani sako da shehin malamin …

Address

786
Rabat
90060

Telephone

+212638942651

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fagge media forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category