Masarautar Bauchin Yakubu

Masarautar Bauchin Yakubu Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Masarautar Bauchin Yakubu, Membre du gouvernement, Bauchi Emir Palace, Bauchi, Democratic Republic of the.

Barkan mu da safiya!
12/12/2023

Barkan mu da safiya!

Mai Girma Ajiyan BauchiAlh Bala AttahirDan Majalisan SarkiUbangiji Allah yasa a gama lafiya
22/10/2023

Mai Girma Ajiyan Bauchi

Alh Bala Attahir
Dan Majalisan Sarki

Ubangiji Allah yasa a gama lafiya

Sauran Mazan JiyaBunun Bauchi Alh. Aminu Adamu Jumba Dan sarkin Bauchi Adamu Jumba na 3, daga dakin salmanu, Allah yakar...
21/10/2023

Sauran Mazan Jiya

Bunun Bauchi Alh. Aminu Adamu Jumba

Dan sarkin Bauchi Adamu Jumba na 3, daga dakin salmanu, Allah yakara lafiya da nisan kwana.

GAISUWAR TA'AZIYA ZUWA GA MASARAUTAR ZAZZAU Muna mika gaisuwar ta'aziyya zuwa ga Masarautar Zazzau bisa babban rashi da ...
21/10/2023

GAISUWAR TA'AZIYA ZUWA GA MASARAUTAR ZAZZAU

Muna mika gaisuwar ta'aziyya zuwa ga Masarautar Zazzau bisa babban rashi da a kayi na Ambassador Mansur Nuhu Bamalli, (Magajin Garin Zazzau) kani ga sarki Zazzau, kuma jakadan Nigeria a Kasar Morocco.

Muna masa Addua Allah ya jikan sa da Rahama.
Masarautar Bauchin Yakubu
Kasar Zazzau a Jiya Da Yau

FADI ABU DAYA DA KA SANI AKAN MARIGAYI ALH IBRAHIM TAHIR TALBAN BAUCHI Marigayi Alh Ibrahim Tahir Bawan Allah Mutumin Ki...
21/10/2023

FADI ABU DAYA DA KA SANI AKAN MARIGAYI ALH IBRAHIM TAHIR TALBAN BAUCHI

Marigayi Alh Ibrahim Tahir Bawan Allah Mutumin Kirki Muna Adu'an Allah Ya Jikan Shi Yayi Mishi Rahama Ya Gafarta Mishi Ya Karbi Aiyyukan Shi Yasa Yana Kyakyawan Matsayi Ya Jikan Magabatan Mu Bakidaya.

Barkan Mu Da Safiya Allah ya hada mu da al'kairin dake cikin wannan ranaAllah ya karawa wa mai martaba sarkin Bauchi laf...
21/10/2023

Barkan Mu Da Safiya

Allah ya hada mu da al'kairin dake cikin wannan rana
Allah ya karawa wa mai martaba sarkin Bauchi lafiya da nisan kwana.

Mai Girma Sarkin Yamman BauchiAlh. Muhammad Yakubu |||Daya daga cikin Hakiman Bani Yakubu kuma Sarkin Bauchi Yakubu maje...
21/10/2023

Mai Girma Sarkin Yamman Bauchi
Alh. Muhammad Yakubu |||

Daya daga cikin Hakiman Bani Yakubu kuma Sarkin Bauchi Yakubu maje wase daga dakin Salmanu. Allah yakara lafiya da nisan kwana.

Barka da Jumma'a Mai Huro Abi Allah. mai martaba Sarkin Bauchi Alh (Dr) Rilwanu Sulaiman Adamu CFR..Daga masallacin jumm...
20/10/2023

Barka da Jumma'a Mai Huro Abi Allah.
mai martaba Sarkin Bauchi
Alh (Dr) Rilwanu Sulaiman Adamu CFR..

Daga masallacin jumma'a a wannan rana mai tarin albarka.

Allah ya kara wa Sarki lafiya
Allah ya karbi ibadun mu.

GAISUWAR BARKA DA JUMA'A Sakon barka da juma'a tareda fatan alkhairi ga mai martaba sarki Bauchi tare da yan majalisarsa...
20/10/2023

GAISUWAR BARKA DA JUMA'A

Sakon barka da juma'a tareda fatan alkhairi ga mai martaba sarki Bauchi tare da yan majalisarsa da hadimansa, da dukkan al'ummar masarautar Bauchi Allah yabamu albarkar wannan rana ta juma'a.

Allah yasa ayi Jumma'a lafiya.

Mai Girma Yariman Bauchi Alhaji Abubakar Sambo( Hakimin Pali )Dattijon arziki Kuma daya daga cikin Hakimai Bani Yakubu d...
20/10/2023

Mai Girma Yariman Bauchi
Alhaji Abubakar Sambo
( Hakimin Pali )

Dattijon arziki Kuma daya daga cikin Hakimai Bani Yakubu daga dakin Abdullahi, Allah yakara lafiya da nisan kwana, Allah yajikan magabatan mu baki Daya.

Daudu GaladimaMai Girma Galadiman BauchiAlh Sa'idu Ibrahim Jahun( Hakimin Zungur )Dan Majalisan SarkiYana wa daukacin al...
19/10/2023

Daudu Galadima

Mai Girma Galadiman Bauchi
Alh Sa'idu Ibrahim Jahun
( Hakimin Zungur )
Dan Majalisan Sarki

Yana wa daukacin al'umma Barka da Daren Jumma'a
Ubangiji Allah yasa muyi jumma'a lafiya

19/10/2023

Allahu Akbar...

Jiya Ba Yau Ba

Ranan bikin bada sandar girma wa mai martaba sarkin Bauchi Alh (Dr) Rilwanu Sulaimanu Adamu CFR a 2010 wanda wannan taro ya hada manyan sarakuna cike da wajen Nigeria.

Cikin video zaku ga marigayi sarkin Kano Alh (Dr) Ado Bayero yayin da s**a mike tsaye tare da mai al'farma sarkin musulmi, sarkin gwandu, shehun borno da sauran manya.

Allah ya jikan wanda s**a riga mu gidan gaskiya
Allah ya kyautata namu bayan nasu

Allah ya zamanin mai martaba sarkin Bauchi.

Adresse

Bauchi Emir Palace, Bauchi
Democratic Republic Of The

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Masarautar Bauchin Yakubu publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager