Bafarawa Supports Group kano

Bafarawa Supports Group kano Our aims is to build a better nation

  BAFARAWA UNITY SUPPORT ORGANIZATION.JAGORAN WNN KUNGIYA.HON SADEEQ ISMA'IL TALBA WARAWA YABAYYANAWA DUNIYA CEWA YAMARA...
12/07/2022

BAFARAWA UNITY SUPPORT ORGANIZATION.
JAGORAN WNN KUNGIYA.HON SADEEQ ISMA'IL TALBA WARAWA YABAYYANAWA DUNIYA CEWA YAMARAWA ATIKU ABUBAKAR BAYA AKAN KUDURINSA NA ZAMA SHUGABAN KASAR NIGERIA.
INDA YAKARA DA CEWA: AMATSAYINSA NA GOGEGGEN DAN SIYASA KUMA ME JAMA,A A SIYASAR NIGERIA ATIKU ABUBAKAR SHINE DAIDAI DA YAN NIGERIA.
KO MENENE DALILINSA KUBIYOMU DOMIN JIN DALILI.

HON.SADEEQ ISMA'IL TALBA WARAWA GAJORAN TAFIYAR ATIKU BAFARAWA UNITY SUPPORT ORGANIZATION NORTHWEST YANAYIWA  ALUMMAR MU...
09/07/2022

HON.SADEEQ ISMA'IL TALBA WARAWA GAJORAN TAFIYAR ATIKU BAFARAWA UNITY SUPPORT ORGANIZATION NORTHWEST YANAYIWA ALUMMAR MUSULMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH.

08/07/2022

Testing Testing Testing

Hon. Sadeeq Isma'il Talba Warawa gajoran tafiyar ATIKU BAFARAWA UNITY SUPPORT ORGANIZATION

HON.SADiQ ISMAIl TALBAN WARAWA GAJORAN TAFIYAR ATIKU/BAFARAWA SUPPORT GROUP ORGANIZATION NA AREWACIN NIGERIA. YACE A SHI...
07/07/2022

HON.SADiQ ISMAIl TALBAN WARAWA GAJORAN TAFIYAR ATIKU/BAFARAWA SUPPORT GROUP ORGANIZATION NA AREWACIN NIGERIA. YACE A SHIRYE YAKE DOMIN MARAWA ATIKU BAYA A ZABE MAIZUWA 2023 KARKASHIN JAGORANCI ALH.DR ATTAHIRU BAFARAWA.
- HON.SADIQ ISMAIL BAFARAWA YA KARA DA CEWA SHI MAI BIYAYYANE GA MAI GIDANSHI ALH ATTAHIRU BAFARAWA.MUNA ROKON ALLAH YABAMU SA,A A WNN TAFIYAR.
_ALLAH YAKARAWA MAI GIDANMU LAFIYA DA NISAN KWANA BISA HIDIMTAWA Al,UMMA DA YAKE.
SIGN BY YUSUF GARBA.
MEDIA CHAIRMAN ATIKU BAFARAWA NORWEST.

07/07/2022

/BAFARWA UNITY SUPPORT GROUP ORGANIZATION.
Hon.sadiq Ismail talban warawa gajoran tafiyar na arewacin Nigeria.
Sir Allah yakara Daukaka
Yakare Sharrin Makiya.
Allah yafarantamata kamar ydd kakefarantawa.

ATIKU/BAFARAWA UNITY
30/06/2022

ATIKU/BAFARAWA UNITY

30/06/2022
Amadadin hon.sadiq talban warawa wannan kungiya Mai Albarka. Atiku/bafarawa unity support group organization nayiwa dauk...
23/06/2022

Amadadin hon.sadiq talban warawa wannan kungiya Mai Albarka. Atiku/bafarawa unity support group organization nayiwa daukacin Al ummar musulmai barka da juma,a.
Yusuf garba.
Media àide talban warawa

Atiku/bafarawa unity support group organization2023 God willing
21/06/2022

Atiku/bafarawa unity support group organization2023 God willing

Alhamdulillah godiya ta tabba ta ga Allah.Yau ranar juma,a hon.sadiq Ismail talba warawa Chaiman bafarawa support unity ...
08/04/2022

Alhamdulillah godiya ta tabba ta ga Allah.
Yau ranar juma,a hon.sadiq Ismail talba warawa Chaiman bafarawa support unity ya raba kayan abinci ga members na kungiya.
Hakika Kam hon.sadiq Ismail talba warawa jagoran talakawane,uban talakawane,Mai kishin Al,ummane,kullum aikin kenan yaga cewa yasamawa talakawa mafita.muna addu,o Allah yashiga lamuransa,Allah ya kyautatamai,ya farantamai kamar ydd yake farantawa talakawa.
Yusuf garba abdu.
Media chaiman bafarawa unity.
Talba aide.

Hon.sadiq Ismail talba jagoran talakawa.Allah ya
05/04/2022

Hon.sadiq Ismail talba jagoran talakawa.Allah ya

Adresse

Democratic Republic Of The

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Bafarawa Supports Group kano publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager