30/10/2025
🌍 Bismillah! – An Kaddamar da Burra Emirates Council 👑
Alhamdulillah, yau muna sanar da buɗe shafin hukuma na Burra Emirates Council — masarauta mai cike da tarihi, ɗaukaka, da haɗin kai.
Burra ba kawai suna bane, al’ada ce, mutunci ne, da ƙima.
Muna tare domin:
Gina haɗin kan matasa da dattawa 🤝
Kula da cigaban al’umma 💪
Kare martabar masarautar Butawa 🏰
Da wanzar da zaman lafiya da adalci 🌿
Ku kasance tare damu a wannan tafiya ta alfahari.
Follow the page, share, da comment “Burra ta ɗaukaka!” idan kana alfahari da asalinku. 🙌