16/11/2017
GABATARWA
Bismillahirrahmanirrahim, Assalama Alaikum 'Yan Al'umar Musulmai baki Daya Duniya, Da Farkodai Sunana Abubakar Ibrahim Umar Dan Dugu inda Kukafi Sani Da Dungun Ma'azu
Sunan Da Akafi Sanina Dashi Shine Abubakar Mai Lahu Funtua, Anhaifeni Cikin Garin Funtua Dake Jahar Katsina State Awata Anguwa Maisuna Layin Magaji Wadda Ake Kira Dandutse ward, Anan Na Girma Harnayi Karatuna Na boko Dana Addini, Lallai Nasamu ilimi Daidai Gwargwado Kuma Alhamdulillah Nagodema Allah, Allah Yayimini baiwa Masu Yawa wanda Saikun Zauna Dani Zaku Fahimci Hakan, Abisa Hakanema Mutane Suketa bani Shawara Akan infara buga Littattafai ina Saidawa ina Samun 'Yan Nakashewana, Hakan Yasa Na Aminta Da Shawarwarinsu Nafara Rubutawa Kamarna Soyayya, Yaki Dakuma Na Zamantakewar Aure, To Yanzu Kuma Shine Nazauna Nayi Shawara Akan inrubuta wannan Littafin Na Magunguna Domin Al'uma Takara Qaruwa Dani, Ga Lambobina Kamar Haka:
09065819867
09024521180